Latest
Shugaban kasan Najeriya, Muhammadu Buhari, ya karbo bakuncin mambobin kungiyar magoya bayansa wato Buhari Support Organization BSO a yau Talata, 22 ga watan Mayu, 2018 a fadar shugaban kasa da ke Aso VIlla, Abuja.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Uwargida Nazira ce ta kai karar mijinta gaban Kotu a ranar 2 ga watan Mayu, inda ta zargi mijin da cin zarafinta, cin mutuncinta tare da gaza nauyinta da ya rataya a wuyansa.Sai dai Surajo ya musanta
Ciyaman na kwamitin majalisa akan harkokin birnin tarayya, Sanata Dino Melaye, a jiya ne ya bayyana cewa bazai samu damar komawa aiki a majalisa ba domin bashi da isashen karfi a jikinsa. Ya kuma ce ya dawo duk da makircin makiya.
Dansanda mai kara, Edwin Ochayi ya bayyana ma Kotun cewa Anikwe ta kai musu karar Jazhi a ofishin Yansanda dake Karu, a ranar 25 ga watan Afrilu, inda ta ce a ranar 9 ga watan Afrilu ne Jazhi ya yi barazanar kasheta.
Lauyan EFCC ya bayyana cewa laifukan da ake tuhumar Shagari, Wali, Milgoma, Nasiru Bafarawa da Ibrahim Gidado ya saba ma sashi na 18 na kundin hukunta laiukan satar kudi, kuma hukuncisa na nan a sashi na 16 (2) na kundin.
Jaridar The Punch ta ruwaito cewa, cibiyar ta bayyana hakan ne a yayin gabatar da bincike na al'amurran tattalin arziki da suka shafi yankin Afirka, wanda ya bayyana yadda nauyin bashi ya yiwa mafi akasarin kasashen yankin katutu.
Sai dai wannan ba shi ne karo na farko da Pogba ya yi Umarah ba, don a shekarar 2017 ne ya yi Umararsa ta farko a kungiyar Manchester, bayan kammala kakar wasan shekarar. Sauran Musulmai da suke zuwa Umarah sun hada da Ribery, Ben
Da yake muna cikin wata mai alfarma, wata azumin Ramadana, NAIJ.com ta dage wajen kawo muku rahotanni masu alaka da azumi, mai azumi da kuma hukunce hukunce hakan a addinin Musulunci, don masu karatu su karu...
A shekarar 2008, majalisar wakilai ta bayyana cewa $16 biliyan da gwamnatin Obasanjo ta kashe wajen ayyukan samar da wutan lantarki a matsayin babban asarar kuma ta ce rashin tsara kasafin kudi mai kyau da sa ido a kan aikin ne ya
Masu zafi
Samu kari