Latest
Lauyan matar, Azza Mohamed, ya ce, "a yau ne ta gama wa'adin ta na zaman gidan yari sannan kuma aka yi mata bulala 75," kamar yadda kamfanin dillancin labarai na AFP ya rawaito. An gurfanar da matar gaban kotu ne saboda ta auri mu
Shugaban jami'an Kwastam ɗin shiyyar Legas Garba Uba Mohammed ne ya bayyanawa manema labarai hakan jiya a Abuja, sannan ya ce sun samu nasarar karɓo ƙarin wasu kuɗaɗen da Mutane suka ƙi biyan hukumar bayan sun shigo da kaya har
Dukkan wani musulmi na kamewa daga barin ci da sha da kuma barin iyali tun daga fitowar rana har zuwa faduwarta. Sai dai yana da kyau ga mai Azumi ya lura da abubuwa 10 da zamu zayyano domin kasancewa cikin koshin lafiya.
Babban malamin nan na Dariqa Sheikh dahiru usman Bauchi yayi kira ga gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari da a zauna akan ta zauna domin ta tattauna game da lamarin Shugaban kungiyar shi’a Ibrahim El-zakzaky.
Yayin wata ziyara da shugaban kasar Turkiyya ya kai kasar Ingila, babban malamin Yahudu, Elahanan Beck da 'yan tawagarsa na shiyyar Yahudawan Ortodox masu darikar "Neturei Karta" sun kaiwa shugaba Erdoğan ziyara, don yi masa...
A yau Laraba ne wata kotun majistare da ke zamanta a Lusaka ta yanke wa dan tsohon shugaban kasar Zambia Fredrick Chiluba hukuncin zaman gidan wakafi na watanni 8 bayan an same shi da laifin satar wayar salula kamar yadda Lusaka T
Kwamitin Tsaro ta Majalisar Dinkin Duniya (MDD) ta gudanar da taron gaggawa bayan bukatar da Kasar Kuwait ta nema sakamakon kashe mutane 62 da kasar Isra'ila babu gaira babu dalili a Zirin Gaza. Wakilan kasashen duniya a majalisar
Wani ma'aikacin ma'aikatar ilimi na tarayya ya maka hukumar 'yan sandan farar hula DSS a gaban wata babban kotun Abuja inda ya ke bukatar kotu ta kwata masa hakkinsa bisa kama shi da tsare shi da hukumar tayi ba bisa ka'ida ba. A
Amfanin da Boko Haram suka yi da Dattijon yasa jami’an tsaron basu ankara da mike faruwa ba har ya aiwatar da abunda ya fito yi, saboda ‘yan kungiyar amfi saninsu da yin, amfani da kananan yara matasa maza da mata wurin kai hari.
Masu zafi
Samu kari