Latest
Jam'iyyar APC mai mulki a matakin tarayyar Najeriya a ranar Alhamis din da ta gabata ta fitar da sunayen wasu zakakuran 'ya'yan ta har su saba'in da bakwai da suke sa ran za su jagoranci hambarar da jam'iyyar PDP mai mulki a jihar
Shehunnan malaman addinin kirista a Najeriya jiya sun bukaci shugaban kasar Najeriya da yayi murabus ko kuma ya tabbatar da samar da kyakkyawan tsaron da zai ba jama'ar kasar nan kariya daga kashe-kashe. Babban Rabaran din Dakta
Gwamnatin jihar Neja dake a shiyyar Arewa ta tsakiya a ta bakin kwamishinan ta na ma'adanai Hajiya Ramatu Yar'adua ta bayyana cewa an samu rijiyoyin bakwai da aka haka a jihar da danyen mai mai tarin yawa da za'a fara fitarwa nan
Wani kudurin doka da ya samo asali daga bangaren zartarwa a Najeriya da shugaba Muhammadu Buhari ke jagoranta da ke da alaka da yin gyaran fuska ga dokar kula da albarkatun ruwa ya raba kawunan 'yan majalisar tarayyar kasar. Kamar
NAIJ.com ta ruwaito sanatan nan da ake yi masa lakabi da mazari sarkin rawa, Sanata Ademola Adeleke daga jihar Osun ya sake bajekolin basirar iya rawa dayake da shi, sai dai anan ba kamar yadda aka saba ganinsa yana rawar bane.
Kungiyar BMO ta nemi tsohon Shugaban Kasar Obasanjo ya ajiye cacar baki ya fito da wutan lantarkin kasar. Obasanjo dai ya nemi a karanta littafin sa lokacin da aka tado maganar sai da jama’a sun ce su fa ba sakarkaru bane.
Kamfanin Ajaokuta ne ke daf da dawowa bakin aiki kwanan nan. Har yanzu Kamfanin ya gagara fara aiki. Rasha ce ta taimaka aka gina wannan makeken Kamfanin karafuna a lokacin mulkin Shehu Shagari sai dai har yanzu ba labari.
Kamar yadda kuka sani watan Ramadana yak an kasance lokaci na musamman ga al’umma Musulmi. Sannan kuma lokaci ne da mutane kan ajirce wajen ibada da ayyukan alkhairi kamar su sadaka, kyauta da ciyar da mabukata.
Kwararrun da zasu yi aikin sun nemi da a basu Naira Miliyan N381m domin tona rijiyoyin man yayin da suka fara neman mai a jihar. Daga cikin irin wadancan kudade da kwararrun suka nema ne yanzu aka basu N145m. Ramatu ta bayyana
Masu zafi
Samu kari