Jam'iyyar APC ta saki jerin sunayen jiga-jigan ta 77 da za su jagoranci hambarar da Gwamna Fayose
Jam'iyyar APC mai mulki a matakin tarayyar Najeriya a ranar Alhamis din da ta gabata ta fitar da sunayen wasu zakakuran 'ya'yan ta har su saba'in da bakwai da suke sa ran za su jagoranci hambarar da jam'iyyar PDP mai mulki a jihar Ekiti a zabe gwamnan su da za'ayi.
Dan takarar jam'iyyar ta APC dai a halin yanzu shine ministan ma'adanai na gwamnatin shugaba Buhari kuma tsohon gwamnan jihar ne Dakta Kayode Fayemi.
KU KARANTA: Yan sanda sun kutsa gidan wani makusancin Jonathan
Legit.ng ta samu cewa kuma hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa watau INEC ta saka ranar 14 ga watan Juli mai kamawa a matsayin ranar zaben.
Ga dai jerin sunayen wadanda za su jagoranci gangamin yakin neman zaben:
H. E. Abubakar Atiku Bagudu - Governor Kebbi (a matsayin Ciyaman)
H. E. Ogbeni Rauf Aregbesola - Governor Osun
H. E. Arakunrin Oluwarotimi Akeredolu - Governor Ondo
H. E. Alh. Abdulfatah Ahmed - Governor Kwara
H. E. Alh. Abdulazeez Yari - Governor Zamfara
H. E. Mr. Godwin Obaseki - Governor Edo
Alh. Manir Dan-Ali - Minister Defence
Gen. Abdulrahman Dambazau Rtd - Interior
H. E. Akinwunmi Dapo Ambode - Governor Lagos
H. E. Sen. Ibikunle Amosun - Governor Ogun
H. E. Sen. Abiola Ajimobi - Governor Oyo
Alh. Bawa Bwari Abubakar - State, Solid Minerals
Dr. Ibe Kachikwu - State, Petroleum
H. E. Alh. Yahaya Bello - Governor Kogi
H. E. Mr. Simon Bako Lalong - Governor Plateau
H. E. Alh. Kashim Shettima - Governor Borno
H. E. Sen. Mohammed Umar Jibrilla - Governor Adamawa
H. E. Mohammed Badaru Abubakar - Governor Jigawa
H. E. Engr. Segun Oni
Alh. Manir Dan-Ali
Gen. Abdulrahman Dambazau Rtd
Alh. Bawa Bwari Abubakar
Dr. Ibe Kachikwu
Mr. Babatunde Fashola SAN
Rt. Hon. Rotimi Amaechi
Chief (Dr.) Chris Ngige
Prof. Isaac Adewole
Sen. Olubunmi Adetunmbi
Sen. Tony Adeniyi
Hon. Stephen Olemija
Hon. Mike Ogun
Otunba Niyi Adebayo
Alh. Yau Darazo
Hon. Bamidele Faparusi
Rt. Hon. Yusuf Lasun
Hon. Aliyu Magaji
Sen. Sola Adeyeye
Sen. Tayo Alasaodura
Sen. Andy Uba
Sen. Rafiu Ibrahim
Sen. Aliyu Wammako
Sen. Abu Ibrahim
Sen. Ben Uwajumogu
Hadjia Hadiza Bala Usman
Alh. Bolaji Abdullahi
Hajiya Ramatu Tijjani Aliyu
Mrs. Yetunde Adeniji
Mrs. Toyin Edun
Alhaji Ali Wurge
Mr. Edwin Ikhinmwin
Mr. Hubert Shaiyen
Mr. Adejoke Adefulire
Mrs. Abike Dabiri-Erewa
Chief Kemi Adeosun
Sen. Olurunnimbe Mamora
Dr. Muiz Banire
Hon. Faruk Adamu Aliyu
Sen. Domingo Obende
Engr. Ade Adetimehin
Mrs. Kemi Nelson
Hon. Opeyemi Bamidele
Engr. Mohammed Maihaja
Hon. Omowunmi Edet
Mr. Yemi Olowolabi
Sen. Uche Ekwunife
Mr. Ayo Afolabi
Chief Zacha Adelabu
Barr. Sharon Ikeazor
Senator Monsurat Sumonnu
Senator Binta Masi
Hajiya Fati Balla
Alh. Dasuki Ibrahim Jalo
Chief Pius Akinyelure
Alh. Tajudeen Bello
Barr. Awele Van Nwoko
Prof. Okey Onyejekwe
Mr. Ray Morphy
Hon. Jibir Maigari
Dr. Jabo Zarami
Mr. Shina Peller
Sen. Osita Izunaso
Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da
Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa
KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng