Latest
Shi dai David Jang Sanata ne da yake wakiltar Plateau ta Arewa a Majalisar Dattijai ta kasa, kuma ya aiko da sakon fatan alheri ga mahalarta taron. Sannan yace kulle shi da akayi a gidan yari tamkar wani abu ne da Ubangiji ya huku
Dubban al'ummar kasar Amurka ne suka taru a birnin new York don gudanar da zanga-zangar adawa ga Shugaban Kasar ta Amurka Donald Trump a lokacin daya halarci wani taro a mahaifarsa wadda cibiyar 'yan jam'iyyar Democrat suka...
A ranar 24 ga watan Mayu, a jihar Legas, NAN ta ruwaito cewa Babban masanin hakkin dan adam femi Falana, yayi godiya ga shugaba Muhammadu Buhari, bisa ga addu’ar da yayi masa a bikin cikarsa shekara 60 a ranar 20 ga watan Mayu.
Mutane tara da aka sace a karamar hukumar Birnin-Gwari dake jihar Kaduna, sun samu kubuta daga hannun wadanda suka sace su. Daya daga cikin wadanda aka kama Lawali Ali, wato Mai bulawus Udawa, ya bayyana yadda abun ya faru.
Babban kotun da ke garin Filato ta bayar da belin tsohon gwaman jihar Sanata Jonah Jang. Mai sharia'a Justice D.D Longi ne ya bayar de belin Sanata Jang tare da Yakubu Pam wadanda ake tuhuma da laifukan masu alaka da rashawa. Kotu
A halin yanzu da ake ta shirye-shiryen tunkarar babban zaben kasa na 2019, Gwaman Samuel Ortom na jihar Benue ya umurci dukkan masu rike da mukaman siyasa da ma'aikatan gwamnati da ke sha'awar takara a zaben su ajiye ayyukansu.
Majiyar NAIJ.com ta ci karo da wani rahoto da hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta fitar bayan wani binciken kwakwaf da ta gudanar akan lamarin, inda tace gwamnatin Obasanjo ta kashe triliyan
A Yau Alhamis 24 ga watan Mayu ne aka gurfanar da kawo Malam Ibrahim Shekarau, sardaunan Kano a gaban babbar kotun tarayya dake Kano. Dandazon jama'ar kano sun fito domin nuna bakin cikin su akan wannan lamari.
Domin inganta rayuwar al'umma da kasuwanci da mu'amala tsakanin juna, gwamnatin shugaba Buhari za ta gina layin dogo da zai faro daga garin Fatakwal ya ratsa wasu jihohin Najeriya kana ya dire a jamhuriyar Nijar. Wannan ya biyo ba
Masu zafi
Samu kari