Latest
Shahararen dan kwallon nan Muhammad Salah ya bayyana cewa duk da cewa yanzu lokacin azumi ne kuma ga wasan karshe na cin kofin zakarun turai bazai iya ajiye azumi ba saboda kwallon kafa. Ya bayyana haka ne ga manema labarai.
Kungiyar matasan arewa a ranar juma’a ta bayyana goyon bayanta ga sake zabar shugaba Buhari a matsayin shugaban kasar Najeriya a shekarar 2019. Mai magana da yawun jam’iyyar Hussaini Usman, ya bayyana haka a babban birnin tarayya.
Shugaban Kiristocin Duniya mabiya darikan Katolika, Paparoma Francis ya bayyana duk masu danganta addinin Musulunci da ta’addanci a matsayin wawaye, shashashai, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito.Majiyar NAIJ.com ta ruwa
Yayi kira ga 'yan Biafra dasu jeru a gaban gidan gwamnatin jihar Enugu a ranar 30 ga watan Mayu. Inda yake umartar Gwamna Ifeanyi Ugwanyi da ya guji fitina ta hanyar tattara komatsan shi, da barin ofishin shi kafin ranar
Sandar girma ta kungiyar karamar majalisar birnin tarayya (AMAC) ta bata sannan an lalata wani banare na majalisar sakamakon rikici tsakanin ‘yan majalisar a ranar Alhamis. AMAC na daya daga cikin kananan majalisu shida dake Abuja
Hukuma hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC a yau Juma'a, 25 ga watan Mayu, 2018 ta gayyaci tsohon gwamnan jihar Kaduna, Alh Mukhtar Ramalan Yero, domin amsa tambayoyi kan kudaden akmfe
Najeriya na kashe akalla naira biliyan 300 ($800m) kan shigo da kifi daga kasashen waje zuwa cikin gida, wanda hakan ke nuna akwai gibin noma kifin a cikin gida da ake ci. N288bn ce aka kashe wajen sayen kifi da shigo dashi don ci
Ta samu lambar yabo a matsayin jarumar jarumai na wannan shekara. An kuma karramar jarumar ne a wajen bikin karrama fitattun yan Najeriya da suka kawo cigaba a kasar wanda aka gudanar a babban birnin tarayya Abuja.
Guda daga cikin yan matan, Kella Haruna ta bayyana cewa bama Sojoji kadai ba, hatta Sojojin sa kai na Sibiliyan JTF ma suna neman yan matan dake sansanin, kuma idan basu basu hadin kai ba, zasu tsangwamesu su sa musu iido.
Masu zafi
Samu kari