Noma da Kiwo: Yawan kudaden da Najeriya ke kashewa don shigo da kifi ya kai intaha
-
-
-
Najeriya na kashe akalla naira biliyan 300 ($800m) kan shigo da kifi daga kasashen waje zuwa cikin gida, wanda hakan ke nuna akwai gibin noma kifin a cikin gida da ake ci.
N288bn ce aka kashe wajen sayen kifi da shigo dashi don ci a bara kadai, wanda ke nuna yawan jama'ar kasar da ke sayen kifin.
A kokarin wannan gwamnatin ta APC, an farfado da harkar noma da kiwo don samarwa masata aikin yi da ma habaka tattalin arziki.
DUBA WANNAN: An dakatar da hudu da suka sace sandar majalisar Gombe
Idan da zamu iya, kasar nan, zata iya sayar da kifin a kasashen waje, bayan ta iya noma isasshe a cikin gida an ci an koshi.
Cibiyar bincike da habaka harkar noma ta kasa, ita ta saki wannan alkalumma.
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng