Latest
Shugaban hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Borno (SEMA) Bello Danbatta, ya tabbatar da cewa Bam din ya tashi ne a jiya Litinin kuma wata yarinya ‘yar kunar bakin wake ce ta tayar da shi a Mashamari dake Konduga, kusa babban
Hajara ta bayyana ma Kotun cewa tsohon Mijinta nata ya kasa sauke nauyin da ya rataya a wuyansa a matsayinsa na Uba ga yayansu guda uku, inda tace tun bayan shekaru hudu da suka rabu baya tabuka ma yayansa komai.
Hukumar tsaron 'yan sandan jihar Zamfara ta tabbatar da mutuwar mutane 7 a wani sabon harin da 'yan bindiga dadi suka kai kauyen Gidan Labbo a gundumar Gidan Goga dake karamar hukumar Maradun dake jihar ta Zamfara...
Kungiyar tayi korafi akan cewa ba’a kulawa da su kuma ba’a sanyasu cikin al’amurran da ya kamata ace ana damawa da su, sannan ba’a basu matsayin da ya kamata, misali kamar kujerar shugaban majalisa da muka nema.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Gbajabiamila ya baiwa Matar tasa, Yemisi, kyautar motar ne a ranar 27 ga watan Mayu, yayin bikin cikarta shekary 50, inda ya daura mata ‘ASSURANCE’ a lambar motar, wato tabbacin soyayya.
A jiya ne gwanatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta kawo gagarumin cigaba a cikin shekaru uku da tayi akan mulki. Ministan yada labarai da al'adu, Alhaji Lai Mohammed shine ya fadi...
Mutane na cigaba da nuna goyon baya ga wata takardar kara ta yanar gizo da ke neman a hukunta Sergio Ramos kan cewar ya ji wa Mohamed Salah ciwo da gangan. An kai karar Sergio Ramos kan cewar da gangan ya yi wa Mo Salah keta a was
Hukumar kiyaye haddura ta kasa (Road Safety) ta bayyana fara daukan mutane aiki kamar yadda Gwamnatin Tarraya ta bada izinin, ta bayyana hakan a shafinta na yanar gizo, inda ta ce duk wani mai sha'awar neman aikin zai iya ziyartar
Shahararren jarumin nan na kamfanin shirya fina-finan Hausa, Ali Nuhu wanda aka fi sani da sarki mai sangaya da Kannywood ya ziyarci Sani Moda a asibitin da yake jinya. Ya ziyarci tsohon abokin aikin nasa ne dake jinya a Kaduna
Masu zafi
Samu kari