Latest
Shugaba kasa Muhammadu Buhari yayi alwashin amincewa da dokar nan da zata bawa matasa damar fitowa a dama dasu a siyasa wato "Not Too Young to Run" a turance. Shugaban kasar ya bayyana hakan a yau dinnan, a wurin bikin tunawa da..
Talata, 29 ga watan Mayu, 2018, ya kasance shekaru uku da da shugaba Muhammadu Buhari ya karbi mulki a matsayin shugaban kasa a Najeriya. Shugaba Muhammadu Buhari yayi jawabin akan cikar Demokradiyyar Najeriya shekaru 19.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi jawabi ga ‘yan Najeriya a ranar demokaradiyya, inda ya tunawa ‘yan Najeriya cika shekaru 19 da Najeriya ta dawo turbar yanci. Wannan rana ta kuma yi daidai da cikar shugaban kasar shekaru 3.
A jiya ne shugaban kwamitin kula da al'amuran hukumar 'yan sanda na majalisar dattawa, Sanata Abu Ibrahim (APC katsina), yace shugaban kasa Muhammadu Buhari zai lashe zaben 2019 koda akwai, ko babu 'yan sabuwar jam'iyyar nPDP...
Ni ban aikata laifin komai ba domin taimakon Yarinyar nayi a loakcin da take cikin mawuyacin hali, amma sai ga ‘Yan sanda sun shigo cikin gida na sun kama ni da laifin yaudarar Mata sannan bayan sun haihu ina siyar da ‘ya’yan nasu
Meheux ya bayyana damuwarsa kan yadda ake kara samun yawaitar kade kanann yara bisa tukin ganganci da direbobin suke yi, a saboda haka ne duk wani wanda jami’an suka kama zai fuskanci hukuncin shekaru biyu a garkame
Wani bakon haure daga yammacin Nahiyar Afrika mai suna Mamoudou Gassama ya samu daukaka a idon duniya da ma kasar Faransa ta Nahiyar turai bayan da ya sadaukar da ran sa ya ceto ran wani yaro mai shekara hudu a duniya daga halaka
Kamar dai yadda labari yake iske mu cewa a yammacin ranar Litinin din da ta gabata ne dai mai girma Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci musuluntar da wasu magazuwa su kimanin 90 da suka hada da maza 38 da
Za ku ji cewa wani Tsohon Gwamnan Zamfara a ya shiga hannun Ibrahim Magu. Jiya dai Kotu ta bada belin wannan tsohon Gwamna amma an hana sa barin Najeriya. An Shinkafi a gaban Kotu ne kan zargin cin kudi a lokacin PDP.
Masu zafi
Samu kari