Latest

Ta caka wa mijinta wuka bayan ya mata dan-banzan duka
Ta caka wa mijinta wuka bayan ya mata dan-banzan duka
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Jami'an 'yan sanda na hukumar a jihar Legas, sun kama wata malamar makaranta mai suna Abimbola Olamide sakamakon laifin sokawa mijinta Dare Akinbola, wuka da ake zargin ta dashi, inda ta kashe shi har lahira a gidan su dake Ikorod