Latest
Dazu mu ka ji labari daga Hukumar NAHCON cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya roki Kasar Saudiyya ta nemawa ‘Yan Najeriya sauki wajen samun takardar biza domin shiga Kasar ganin aikin Hajjin wannan shekarar ya karaso.
Jirgin na Transavia na hanyar zuwa hutu Spain ya yi saukan bazata lokacin da matafiya suka rasa sukuni sakamakon warin jikin wani mutumi dake tashi kamar ya shafe tsawon lokaci batare da wanka ba har sai da fasinjoji suka suma.
Da sanadin shafin jaridar Premium Times mun samu rahoton cewa, Hukumar Sojin Sama ta Najeriya ta bayyana adadin dakaru soji da dauka aiki a fadin kasar nan ta Najeriya cikin shekaru uku da suka gabata domin inganta harkokin ta.
Tsohon Gwamnan jihar Delta shima wata Kotu a kasar Ingila ta yanke masa hukuncin shekaru 13 a gidan yari a shekarar 2012 sakamakon kama shi da laifin cin hanci da rashawa. Daga cikin Dukiyar da aka kwace daga gare shi sun hada da
Sai kuma Majalisar Dokokin jihar ta tafi hutu, amma bisa bayanan da majiyarmu ta samu ya nuna cewa ‘yan Majalisar zasu katse hutun nasu gami da dawowa bakin aiki na wani dan taki domin su fara zama a yau Juma’a don duba wasikar da
Mukaddashin shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa, Ibrahim Magu ya bukaci bankuna da su samar da sunayen barayin abokan ciniki kafin zaben 2019. Hakan na daga cikin yunkurin hukumar na yakar barayin gwamnati kafin zabe.
A yayin wannan liyafa, shugaba Buhari ya bayyana godiyarsa da jin dadinsa da yadda yan kasuwan Najeriya, musamman Aliko Dangote suke baiwa gwamnatin goyon baya akan abubuwan da sanya a gaba, musamman harkar noma.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a ranar Alhamis, 31 ga watan Mayu, inda jami’an tsaro suka yi ram da wasu Tireloli dake dauke da alburusai guda dubu dari uku, 300,000, sun nufo Najeriya akan iyakar kasar Bini
Akalla dakarun rundunar Sojan Najeriya ne suka gamu da ajalinsu a wata harin kwantan bauna da mayakan kungiyar ta’addanci ta Boko Haram ta kai ma tawagar Sojojin Najeriya a jihar Borno, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.
Masu zafi
Samu kari