Kiwon Lafiya: Shukoki da zaku iya sanya wa a daka, masu gyara iska

Kiwon Lafiya: Shukoki da zaku iya sanya wa a daka, masu gyara iska

- Iska ita ce abu na farko da mutum ke bukata, iye da ruwa ko abinci

- Ana iya kyautata kyaun iska a cikin daki ba tare da an sanya AC ba

- Wasu fulawowi da ganyaye sun fi wasu armashi a wannan fannin

Kiwon Lafiya: Shukoki da zaku iya sanya wa a daka, masu gyara iska
Kiwon Lafiya: Shukoki da zaku iya sanya wa a daka, masu gyara iska

In kun kula, zaku ga iska mai kyau, tafi ruwa ko abinci amfani, ga duk wani mai motsi a doron kasa, shi yasa ma, zaka iya jure kwanaki babu abinci, awanni babu ruwa, amma iska? ko minti daya baka isa ka jure ba babu ita a huhunka.

Kiwon Lafiya: Shukoki da zaku iya sanya wa a daka, masu gyara iska
Kiwon Lafiya: Shukoki da zaku iya sanya wa a daka, masu gyara iska

Wasu lokuta a zamunnan da can, babu takanoloji, babu inji babu boko, don haka tace iska a wurin bacci, kogo ko daki, gida ko makwanci, ya zama wajibi ga jama'a da su sanya furanni masu kyautata da tace iska.

Kiwon Lafiya: Shukoki da zaku iya sanya wa a daka, masu gyara iska
Kiwon Lafiya: Shukoki da zaku iya sanya wa a daka, masu gyara iska

A irin wannan zamani da ake samun kayan zamani kuwa, sai aka gano duk da haka, ababen more rayuwa na birni suna da nasu illolin, don haka har yanzu dai wadanda duniya ko nature ta bayar, sun fi armashi da tsafta.

DUBA WANNAN: Buhari yace yana tausaya wa su Oyegun da Lai

Wasu cikin tsirran da muka kawo muku a nan, kun sansu, wasu baku sansu ba don babu a yankinku, amma kuna iya gane ganyayyakinsu ko masu kama dasu don adanawa a daka.

Kiwon Lafiya: Shukoki da zaku iya sanya wa a daka, masu gyara iska
Kiwon Lafiya: Shukoki da zaku iya sanya wa a daka, masu gyara iska

Daga cikinsu, akwai masu bada Oxygen, iskar da muke shaqa, akwai kuma masu karawa da kamshi da ma sanyaya daki, wasunsu kuwa, sukan tace gubar CO2 da muke fitarwa yayin numfashi daga daki.

Kiwon Lafiya: Shukoki da zaku iya sanya wa a daka, masu gyara iska
Kiwon Lafiya: Shukoki da zaku iya sanya wa a daka, masu gyara iska

Sukan kuma kara ado da ma kawata mazauni kamar falo, tsakar gida, da ma dakin bacci.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel