Latest
Jam’iyyar APC mai mulki ta sha kashi a wani zabe da aka yi na Majalisar dokoki a Jihar Oyo. Abin mamaki dai shi ne ana tunani Jam’iyyar APC mai mulki ce ke da karfi a Jihar. Wanda yayi nasara 'Dan uwan wanda ke kan kujerar ne a da
Ganduje ya bayyana shirin a matsayin damfara saboda daliban da aka fitar sun samu dammar kwakular kudaden gwamnati ne kawai. Ganduje ya dauki alkawarin gyara tare da tsaftace tsarin fitar da dalibai karatu kasashen ketare da zarar
Mun samu rahoton cewa hukumar 'yan sandan jihar Osun, ta samu nasarar cafke wasu mutane uku masu garkuwa da mutane; Henry Omenihu, Paul Chituru da Henry Bright da suka saba gudanar da ta'addancin su sanye da tufafi na Kakin Soji.
Tsautsayi gami da karar kwana dake afkuwa kwatsam ba tare da wata sanarwa ba ya sanya wannan Saniya mai sunan Penka ta bar cikin garken 'yan uwanta na Shanu dake Kauyen Kopolovtsi inda ta tsallake iyaka zuwa cikin kasar Serbia.
Wata mace 'yar Najeriya, Bolouere Opukiri ta rasa aikin ta mako daya bayan ta yi suka a kan mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo da uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha a dandalin sada zumunta na Twitter.
Labarin da muke samu daga kafar yada labarai ta kasar Saudiyya ta sanar da cewa yanzu dai kam sarkin kasar ya mika wa dansa, mai jiran gado Yarima Muhammed bin Salman akalar mulkin garuruwan Makkah da Madina dungurungu. Mun dai sa
Wani ganau ya ce mahaifin ya fice ta taga kuma ya cika wandon sa da iska yayin da ya hangi 'yan bangan kauyan sun nufo gidansa inda daga baya suka tafi da gawar diyar zuwa asibiti. Kakakin hukumar Yan sandan jihar, Mista Haruna Mo
A yayin da hukumar ke ci gaba da gudanar da bincike domin tsarkake jihar Zamfara daga muggan kwayoyi, ta kuma samu nasarar cafke wasu 'yan ta'adda 10 cikin Birnin Gusau tare da mallakin muggan makamai a ranar 20 ga watan Janairu.
A yayin hudubar Juma'a da ya yi a jiya, Sheikh Dahiru Bauchi ya ce "wannan ba komai bane a wurin Ubangiji, sai dai raddi ga kafurai masu inkari da manzon tsira Annabi Muhammad (SAW) don ya kara tabbatar musu da cewa Allah gaskiya
Masu zafi
Samu kari