Latest
Daga cikin abubuwan da kan sanya kamuwa da ciwon Zuciya akwai cin abinci mai dauke da kitsen da yake wahalar narkewa (Cholesterol) da ciwon Sukari da Hawan Jini da Aiki ba kakkautawa ba tare da hutu ba da kuma Kiba mai yawa da sau
Yan sanda sun bayyana cewa Abdullahi mai shekaru 30 da ita Aisha ‘yar shekara 17 tare da ragowar abokan aikata laifin nasu Abubakar Mohammed mai shekaru 30 da kuma Nasiru Aliyu shi ma mai shekaru 30 dukkanninsu mazauna unguwar PZ
A yau ne hukumar kwallon kafa ta kasa (NFF) ta fitar da jerin ‘yan wasa 23 da zasu taka leda a gasar cin kofin Duniya da za a fara bugawa cikin watan nan a kasar Rasha. Cikin jerin ‘yan was an akwai masu tsaron raga guda uku; Ikec
Kamar yadda addinin musulunci ta tanadar mutun kan iya auran mata biyu ko fiye da haka idan har zai iya yin adalci a tsakaninsu. Saboda haka maza musulmai da dama ke auran mata fiye da daya sannan kuma suna zaman lafiya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace bai da ja a ko wani shiri da hukumar yan sanda keyi na kama shugaban majalisar dattawa Abubakar Bukola Saraki akan lamarin kisan jihar Kwara, jaridar Premium Times ta ruwaito.
Mataimakin kwamishinan yan sanda, Abayomi Shogunle ya yi wani sharhi mai kayatarwa a shafinsa na sadarwa kwanan nan. Ya ce duk wasu ma’aurata da basu san lambar sirri na katin ATM dinsu ba toh babu wani tasiri a zamansu.
Shi dai Sanata Shehu Sani ya yi suna wajen tara gashi akansa, wanda aka fi sani da Ciko ko Afro da harshen Turanci, tun fiye da shekaru 15 da suka gabata, don haka gashin ta zama wata alama ta gane Sanatan a duk inda ya shiga.
NAIJ.com ta ruwaito an gudanar da wani taro a birnin Paris na kasar Faransa na mutanen da suka fi tsawo a Duniya, wanda ya samu halartar akalla sanannun dogayen mutane guda goma sha biyu da suka fito daga sassan kasashen Duniya.
An gano wasu kayan girki da Jonathan ya saya bayan shekaru 3. Rishon girkin da Jonathan ya bada kwangila a 2015 su na ajiye a Abuja. Yanzu haka dai bayan kashe makudan kudi wadannan kayan girki amma an yi asarar su.
Masu zafi
Samu kari