Latest
Allah ya yiwa matashin baturen Musulmi dan kasar Australia, Ali Banat, mai gidauniyar taimakon Musulmi masu karamin karfi dake fadin duniya, rasuwa. Matashin ya mutu ne bayan kamuwa da cutar daji da ake kira Cancer a Turanci. Kafi
Majiyarmu ta bayyana cewa daga cikin wadanda suka rasa rayukansu har da wani mai aski da ya fito wajen shagonsa harbi ya same shi akan Titin Akpa, yayin da wani ma iftila’in ya rutsa da shi a kusa Uloko lane duk a karamar hukumar
A yau ne hukumar ‘yan sanda ta aike da takardar gayyata ga shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki, bayan wasu gungun ‘yan fashi da aka kama sun bayyana cewar Saraki na daga cikin mutanen da suke yiwa aiyukan ta’addanci. Hukuma
Tsohon babban na hannun damar shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari kuma fitaccen dan adawa Injiniya Buba Galadima ya bayyana cigaba da tsare jagoran 'yan shi'a a Najeriya Ibrahim Zakzaky da gwamnatin tarayya ke ci gaba dayi a
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood mai suna Fatima Abubakar wadda aka fi sani da Fati Shu'uma ta fito fili ta bayyanawa duniya dalilan da ya sa ta shiga harkar fim. Jarumar ta bayyana dalilan na ta
Jam'iyyar mai mulki a Najeriya ta All Progressives Congress (APC) a jiya ta sanar da nada sabon Sakataren kwamitin taron gangamin ta watau National Convention Committee (NCC) biyo bayan murabus din da Sanata Benjamin Uwajumogu yay
Mun kawo tarihin Sarkin Zazzau Shehu Idris da ya hau mulki yana shekara 39 a Duniya. Yanzu Mai martaba ya shafe shekaru sama da 40 yana sarautar Zazzau. Sarki Shehu Idris jika ne na Sarki Abdulkarim na gidan Katsinawa.
Wani labari mai ratsa zuciya da ya auku a garin Kano dake a shiyyar Arewa maso yammacin Najeriya na nuni ne da yadda wata bahaushiyar 'yar asalin Kano din tayi gamo da katar bayan da ta musuluntar da wani baturen Amurka, ta kuma a
Hoton wani matashi dan Najeriya daga jihar Imo da ya fita a kafafen sadarwar zamani ya baza rudu da cece-kuce musamman ma ganin yadda tsawon sa ya bar kowa cikin al'ajabi. Matashin dai mai suna Fortune Ibe an ce shekarun sa 15 a d
Masu zafi
Samu kari