Duba jerin ‘yan wasan Najeriya na karshe da zasu taka leda a kasar Rasha da lambobin su

Duba jerin ‘yan wasan Najeriya na karshe da zasu taka leda a kasar Rasha da lambobin su

A yau ne hukumar kwallon kafa ta kasa (NFF) ta fitar da jerin ‘yan wasa 23 da zasu taka leda a gasar cin kofin Duniya da za a fara bugawa cikin watan nan a kasar Rasha.

Cikin jerin ‘yan was an akwai masu tsaron raga guda uku; Ikechukwu Ezenwa na kungiyar kwallon kafa ya Enyimba da Daniel Akpeyi dake wata kungiyar kwallon kafa a kasar Afrika ta Kudu da kuma Francis Uzoho na kungiyar Deportivo de La coruna ta kasar Sifen.

Ga jerin ‘yan wasan da suka hada da masu tsaron baya, ‘yan wasan tsakiya da na gefe da kuma ‘yan was an gaba da lambobin su;

1) Ikechukwu Ezenwa

2) Brian Idowu

3) Elderson Echiejile

4) Wilfred Ndidi

5) William Troost-Ekong

6) Leon Balogun

7) Ahmed Musa

8) Oghenekaro Etebo

9) Odion Ighalo

Duba jerin ‘yan wasan Najeriya na karshe da zasu taka leda a kasar Rasha da lambobin su
‘Yan wasan Najeriya

10) Obi Mikel

11) Victor Moses

12) Abdullahi Shehu

13) Simeon Tochukwu Nwankwo

14) Kelechi Iheanacho

15) Joel Obi

16) Daniel Akpeyi

17) Eddy Onazi

DUBA WANNAN: An yiwa Kanu fashi a filin jirgin saman Rasha, an sace masa miliyoyi

18) Alex Iwobi

19) John Ogu

20) Chidozie Awaziem

21) Tyronne Ebuehi

22) Kenneth Omeruo

23 ) Francis Uzoho

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng