Latest

Zan sake tsayawa takarar gwamna - Mama Taraba
Zan sake tsayawa takarar gwamna - Mama Taraba
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

Ministar harkokin mata ta Najeriya, Sanata Aisha Alhassan ta sake bayyana aniyarta ta sake tsayawa takarar gwamnan jihar Taraba a zabe mai gabatowa na shekarar 2019. Kowa yasan da sanin cewa nice na lashe zaben gwamnan jihar nan..

Idon wasu Samari biyu ya raina fata a gaban Kuliya
Idon wasu Samari biyu ya raina fata a gaban Kuliya
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Ɗan sanda mai gabatar da ƙara Sajan Oshola Samuel, ya shaidawa Kotun cewa waɗanda ake zargin sun aikata laifin ne a ranar 8 ga wata Afrilu a Unguwar Aboru ta jihar Legas.Ya cigaba da shaidawa Kotun cewa, bayan ɓarkewar hayaniya

An janye jami’an tsaron Saraki da Dogara
Breaking
An janye jami’an tsaron Saraki da Dogara
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

A cigaba da wannan dambaruwa ne, tsagin ‘ya’yan jam’iyyar PDP da suka koma jam’iyyar APC (nPDP) sun bayyana janyewa daga tattaunawa da shugabancin jam’iyyar APC, su na masu bayyana cewar har yanzu akwai mugun nufi a kan ‘yan nPDP