Latest

Manyan fashin kurkuku 10 da ya faru a Najeriya
Manyan fashin kurkuku 10 da ya faru a Najeriya
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Yayinda akayi mumunar fashin gidan yari Minna, jihar Neja a jiya, jaridar NAIJ.com hausa ta kawo manyan irin wadannan fasa kurkuku da ya faru a Najeriya. Tarihi ya nuna cewa an samu akalla fashin kurkuku goma sha daya a Najeriya