Latest
Allah ya azurta jarumar fim din Hausa marigayiya Hauwa Maina da samun jika daga yarta Maryam. Rahotanni sun kawo cewa a lokacin da ake jimamin rasuwar Hauwa yarta Maryam Bukar Hassan ta kasance dauke da tsohon ciki.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa wato EFCC, tace hukunci da aka yanke kwanan nan ya nuna cewa bata nuna son kai kamar yadda wasu yan Najeriya ke zargi. NAIJ.com ta rahoto labarin tura tsoffin gwamnoni biyu gidan yari da aka yi
Rundunar yan sandan Minna, jihar Niger sun kama wani matashi dan shekara 18 mai suna Shamsu Abubakar inda yake shiga irin ta mata yana damfarar maza. An kama shi ne sanye cikin hijabi da zani, inda ya sha kwaliyya na mata.
Duk musulmin da ya yi azumin watan Ramadan, an so ya cika azumin da sallar Idi. Al'umman Musulmi kan raya washen garin ranar kammala azumin Ramadana, inda akeyin gagarumin biki domin godiya ga Allah madaukakain sarki.
Mutanen Jamhuriyar Nijar, sun kammala azumin watan Ramadana, bayan an shaida ganin jaririn watan Shawwal cikin garuruwa da dama a kasar. Da yammacin ranar Laraba, 13 ga watan Yuli ne al'ummar kasar suka kai azumi na 29.
Hukumar ta bayyana haka ne a shafinta na Twitter, inda tace: “Babban sufetan Yansanda ya amince da bukatar hukumar kare hakkin biladama ta kasa, NHRC na duba dukkanin wuraren da Yansanda ke ajiye masu laifi, ciki har da na SARS.
Rahoranni sun tabbatar da cewar yan bindigan sun samu labarin zuwan Janar Malu ne, don haka suka mamaye shi suka dira gidan nasa, inda suka shiga harbin mai kan uwa da wabi, amma babu tabbacin ko wani ya jikkata sakamakon harbe ha
Gwamnatin shugaban kasa Muhammadu na cigaba da farautan barayin gwamnati da ake zargi da wawure kudin kasa a lokacin da suke rike da kujerar mulki. Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jajirce wajen ganin ta binciki gwamnonin.
Haka zalika Alkalin ta kwace kimanin kudi naira milyan dari da casa’in (N190,828,978.15) daga hannun wani tsohon Daraktan kudi na hukumar Sojin sama, Olugbenga Gbadebo, da wasu kudi naira milyan 101 daga wani kamfanin Amosu ta mik
Masu zafi
Samu kari