Latest
A bisa binciken da ‘yan sanda suka gudanar an samu harsashi daya wanda na daya daga cikin jami'an yan sandan dake tsaron mamacin ne, har wa yau, iyalansa sun bayyanawa cewa ya rasu ne bisa raunukan da ya samu a jikinsa
Bincike ya nuna cewa Hantar ɗan Adam tana aiki daban-daban sama da 500 domin dai gangar jikin ta zauna lafiya. Amma idan hantar mutum ta fara samun matsala, wasu alamomi irinsu tashin zuciya ko kwarnafi, amai da gudawa rashin ɗan
A yau Laraba ne Hukumar Sojin Ruwan Najeriya da ke Jihar Delta ta sanar da cewa ta lalata sama da matatun man fetur 1000 wanda aka gina su ba bisa ka'ida ba a yankunan Neja Delta. A yayin da yake hira da manema labarai a Warri, Kw
Shugaban majalisar limamai da malamai ta jihar Kaduna sheikh Usman Abubakar Baban Tune yace wadannan kalamai na Sheikh Ahmad Mahmud Gumi sun nuna jahilcin shi a fili, kuma ya dace ya kusanci malamai domin neman ilimi.
Kwarmaton da matar ta yi ne ya sanya matasan guduwa amma suka sake dawowa bayan mintuna 45 amma suka sullubewa kamun jami’an ‘yan sanda da suka kawo sumame don kama su. Hakan ta sanya aka je har makarantarsu aka damko su
A yayin da ake dab da fara gasar cin kofin duniya a kasar Rasha wadda ita ce kasa mai karɓar bakuncin gasar a wannan shekara ta 2018, rahotanni sun bayyana cewa tuni an kaddamar da kasashen da za a fafata gasar a shekarar 2026.
Adebukola Banjoko shine sunan mai shari’an nan da ta kafa tarihi na adalci da kuma rashin tsoro a kotun Najeriya. A abunda za’a kira rashin tsoro da jarumta, Mai shari’a Adebukola Banjoko tayi nasarar yanke shari’a mai ban mamaki.
Duk da yadda kasar Najeriya tayi kaurin suna a ciki da wajen kasar game da matsalar cin hanci da rashawa, tabbas kasar ta samu nasarori da dama musamman ma a kan yakin da take yi da masu yi wa tattalin arzikin zagon kasa. Ba kasaf
A cewar Mustapha, lambar girmar da aka baiwa jaruman zai tabbatar wa al'ummar Najeriya cewa gwamnati bata manta da gudunmawar da wadanda suka sami lambar yabon suka bawa Najeriya ba kuma alama ce da ke nuna gwamnatin Buhari tana m
Masu zafi
Samu kari