Kudin da ake hada-hadar banki dashi a check sun kai tiriliyan daya rabi a wata uku

Kudin da ake hada-hadar banki dashi a check sun kai tiriliyan daya rabi a wata uku

- A kowacce rana, kamar yadda alkalumma suka nuna, ana hada-hada kamar ta N27,000 da kudinsu ya kai N500,000

- A lissafi kuma, akalla mutane miliyan 108 ke ajje kudi a bankuna, a kasar nan, amma kuma 70m ne kadai asusun nasu ke aiki, sauran kuwa basu aiki, watau dormant

- Aika kudi ta waya shine yafi kowanne kasa, inda ko kashi daya bisa dari bai samu ya kai ba a wannan tsakanin, duk da saukin hakan ga jama'a

Kudin da ake hada-hadar banki dashi a check sun kai tiriliyan daya rabi a wata uku
Kudin da ake hada-hadar banki dashi a check sun kai tiriliyan daya rabi a wata uku

A wata ukku kacal, kudade da jama'a kan cira daga banki ta hanyar Cheque sun kai naira tiriliyan daya da biliyan dari ukku, a hada-hada da ta kai miliyan biyu da rabi.

A sababin doka da gwamnati ta sanya kuma, rajista da harkar banki ta hanyar BVN, wanda ke alakanta mutum da kudaden ajiyarsa ya kai akalla miliyan 45.

Wannan dai na nufin za'a sami saukin hada-hadar kudi a nan gaba, da ma saukin yadda ake kasuwanci da babu kudi, watau cashless.

DUBA WANNAN: Cikakkun bayanai kan yadda tsohon gwamna ya kwan a kurkuku

A kowacce rana, kamar yadda alkalumma suka nuna, ana hada-hada kamar ta N27,000 da kudinsu ya kai N500,000.

A lissafi kuma, akalla mutane miliyan 108 ke ajje kudi a bankuna, a kasar nan, amma kuma 70m ne kadai asusun nasu ke aiki, sauran kuwa basu aiki, watau dormant.

Aika kudi ta waya shine yafi kowanne kasa, inda ko kashi daya bisa dari bai samu ya kai ba a wannan tsakanin, duk da saukin hakan ga jama'a.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel