Latest
A nasa jawaban, shugaban jami'ar ta Kaduna, Farfesa Muhammad Tanko ya bayyana cewa, ana fama da wannan babbar barazana a kasar nan ne sakamakon watsi da ilimi da kalubalai na cutar amosanin jini cikin shekarun da suka shude.
Da take Karin haske a kan batun kisan, Barn, ta bayyana cewar ango Mgbeodinma ya bar gawar amaryar ta sa Gloria bayan ya kashe ta tare da kin gayawa kowa batun mutuwar ta. An daura auren Gloria da Mgbeodinma ranar 10 ga watan Fabr
Wata kotun Majistare dake Osogbo ta tura wasu iyaye masu shayarwa uku da aka ambaci sunayensu a matsayin Regina Phillip (40), Cecilia Ochili (25), Elizabeth Ankara da kuma wasu maza biyu Odebiyi Yinka (20) da Ayoola Samson, yari.
Ya cigaba da cewa wanda ake tuhumar ya sace akuyar kuma ya yanka, sannan ya tafi da ita zuwa kasuwar mata inda ya siyar wa mahauta. Mahautan sun tsargu saboda yadda suka lura Mr Adamu yana kokarin sayar da akuyar a farashi mai rah
A jiya, Litinin, ne shugaban rukunin masana’antun Dangote, Aliko Dangote, ya kaddamar da rukunin gidaje 200 na farko da gidauniyar Dangote ta ginawa mazauna sansanin ‘yan gudun hijira dake Maiduri, jihar Borno. Gwamnan jihar Borno
Saidu yace lamarin ya faru ne da safiyar Talata, 19 ga watan Yuni; “Mun samu labarin tsintar gawar wani karamin Yaro a cikin wani kududdufi da misaln karf 9:10, daga bakin wani matashi Haruna Hamza inda ba tare da bata lokaci ba m
Wani rahoto daga TransparencIT Nigeria ya lissafa shari’a shida da aka kammala na tsoffin gwamnonin da aka kama da rashawa. An yankewa tsoffin shugabannin jihohin hukunci a kotunan Najeriya daban-daban bisa laifukan rashawa.
Gwamnatin Najeriya a karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta bullo da wasu sabbin hanyoyi da zata bi don ganin ta kashe wutar rikici da yaki ci yaki cinyewa a tsakanin Fulani makiyaya da manoma a birane da kauyukan
Wannan kamfani na Vilisco yana nan ne a yankin garin Helmond, na kasar Netherlands, kuma sun kayayyakin kamfanin nasu sun shahara a tsakanin yan Najeriya, inda suk shagon siyar da shadda ko zani da jake sai ka ga kayan Vilisco.
Masu zafi
Samu kari