Latest
A dai dai lokacin da ake ta gudanar da shire-shiren bukukuwan karamar sallah a kasashen da dama na musulmai, batun da kan jefa mutane -maza da mata, yara da manya- dayawa cikin zullumi shine na ganin sun mallaki sabon dinkin salla
Hukumar zabe mai zaman kan ta (INEC) tayi gargadin cewar ba zata amince da amfani da wayar hannu a wurin kada kuri’a a zaben gwamna da za a yi a jihar Osun ranar 22 ga watan Satumba ba. Kwamishinan INEC, Mista Olusegun Agbaje, ne
Iyalan mai gidan ne dai suka nuna rashin amincewarsu bisa wannan rashin imani da kuma ɗiban albarka. suka shigar da kara a caji-ofis din 'yan sanda kuma nan take aka cafke ta tare da gurfanar da ita gaban kotun
Wata kotun majistiri dake zamanta a Ikeja a birnin Legas ƙarƙashin mai shari'a Magistrate B.O. Osunsanmi, ta ingiza ƙeyar wani matashin ɗan kasuwa zuwa gidan kaso bisa tuhumarsa da ake da cin zarafin wata yarinya ƴar shekaru 7.
“Maganar da ake yanzu haka jami’an tsaro sun nufi wurin da abin ya faru domin zuwa taho da gawarwakinsu daga gonar da aka kashe su zuwa garin Kadarko”. Sannan ya bayyana sunayen wadanda suka mutun da; Utindi Kyor da Shie-Aondo da
Kazalika, ya kuma ce ba gaskiya bane zargin da wasu keyi na cewa Buhari yana fifita yan arewa wajen nadin manyan mukamai a Najeriya, ya bayar da misalin shugabanin soji na kasa inda ya ce biyu daga arewa suke sai koma sauran biyu
Da sanadin jagorancin Mataimakin Kwamishinan 'Yan sanda, Abba Kyari, Hukumar ta samu nasarar cafke wasu miyagu da ake zargin su da aikata fashi da makamin da ya afku a ranar 5 ga watan Afrilun da ya gabata a garin Offa.
An dai kama shi ne bayan daya daga cikin wanda su kayi soyaya ta tafi asibiti inda akayi mata gwaji saboda rashin lafiya da ta kamu dashi kuma aka gano tana dauke da kwayar cutar HIV. Hukumar yan sandan ta gargadi mutane game da s
Rahoton majiyar NAI ta bayyana cewar Hajiya Nafisa ta cimma wannan gagarumin nasara ne ta hadin gwiwa tsakanin gidauniyarta, Precious Little Lives Initiative (PreLLi) da gidauniyar Ummulkhairi, da kuma gidauniyar sakandarin kasar
Masu zafi
Samu kari