Latest
A yau ne ran ta biyu da fara gudanar da zaben sabbin shugabannin jam'iyyar APC kuma rana ta karshe. Bayyan kammala zaben kujerun da aka fafata takara a kan su, shugaban taron, gwamana Badaru Abubakar, ya sanar da Sakamako 21 ya zu
Za ku ji cewa Kocin Najeriya ya ce nasara ya ke nema kamar yadda aka doke Iceland kwanan nan ba ma wai ya rike Argentina ba don ya ga yadda Jamus tayi wa Kasar Suwidin a wasan jiya inda aka tashi 2-1 bayan Suwidin ta fara jefawa.
A jiya, Asabar, ne wasu ‘yan jam’iyyar APC daga jihar Kano suka gamu da ajalin su bayan motar su kirar Honda CRV tayi hatsari a garin Zaria a hanyar su ta zuwa wurin taron zaben shugabannin jam’iyyar APC. Jaridar Premium Times ta
A siyasar Jihar Kano an fara lissafin wanda zai zama Mataimakin Gwamnan Jihar Kano bayan zaben 2019 ganin cewa har gobe Farfesa Hafiz Abubakar yana rike da jar hular sa gam. Daga cikin wanda ake sa rai akwai wasu 'Yan Majalisa
Tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma tsohon sakataren jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) a 1993, Sule Lamido, ya ce marigayi Cif Moshood Abiola na bin hukumar sojin Najeriya bashin kudi N45 billion kafin rasuwarsa.
Ko shakka babu bakin gawayi na daya daga cikin abubuwa masu matukar anfani da mutane kan banzatar a rayuwar su watakila saboda rashin sani ko jahiltar alfanun da Allah ya tattara a tare da shi. Hakan ne ma ya sanya NAIJ.com ta duk
A yayin da aka kamalla kada kuri’un kujeru 8 a zaben shugabannin APC da aka fara jiya, an nemi shugaban taron, gwamna Badaru Abubakar na jigawa, an rasa a yayin da ake jiran sa domin sanar da sakamakon zaben. Shugaban kasa Muhamma
Mai magana da yawun hukumar tsaro ta fararen kaya Adamu Shehu ne ya tabbatar da aukuwar lamarin a ranar Juma'ar da ta gabata a garin Dutse, inda ya shaida cewa lamarin ya faru ne da misalin karfe 6 yammacin ranar
Mahukunta a kasar Qatar dake a yankin gabashin duniya sun zargi kasar Saudiyya da kawayenta da yi masu kullalliyar hana jama'ar kasar su zuwa aikin Hajji da Umara saboda sabanin dake tsakanin su na diflomasiyya. Wannan zargin dai
Masu zafi
Samu kari