Latest
Wasu daliget sunyi musayar naushi a taron kasa na jam'iyyar APC da ke gudana a Eagles Square Abuja yayin da shugaba Muhammadu Buhari ke karanto jawabinsa. Rikcin ya kaure ne bayan wasu magoya bayan gwamna Rochas Okorocha na jihar
Majiyar mu tace bayan kwamitin hadin kai da kwamitin sulhu da ke ta kokarin tattaro tsofafin yan jam'iyyar, kwamitin shugabancin jam'iyyar karkashin Prince Uche Secondus sun kirkiro wata hanyar kaiwa ga Obasanjo, zababben shugaban
Matan, zasu bazama tituna domin more mota yadda mazan kasar keyi, wanda ya hada da tuki, ribas, parking da ma zuwa unguwa, sai dai an hana matan barin gari don bulaguro ba tare da namiji ba, ko da kuwa macen ta balaga ko ta haifa
Musa wanda shine ya jefa kwallaye biyun da suka tabbatar da nasarar kasar sa ta Najeriya ya bayyana hakan ne yayin ganawa da manema labarai bayan an tashi wasan a birnin Volgograd kamar yadda shafin jaridar Daily Trust ya bayyana.
Danyen mai da Najeriya ke tatsa daga kudancin kasar nan, don moriyar kowa da kowa a fadin kasar nan, ya kara tashi, inda zai kai kusan dala 80 ko ma 90 idan dai ya ci gaba a haka a kasuwannin duniya kan kowacce ganga
Jami'ar OAU ta saki bayanan karshe kan batun da ya zaga duniya na wata yarinya da malaminta ke neman ta kwanta dashi domin ta haye kwas dinsa. Monica Osagie dai, ta tona asirin ne, bayan da Dattijon ya fito baro-baro ya nuna sai..
Shugaban kasan ya bayar da umurnin mayar da su bakin aikinsu ne saboda ba'a samu gamsasun hujja na cewa sun karya dokokin aiki ba bayan gudanar da binciken. "Mayar da su bakin aikin su da akayi ya nuna cewa gwamnatin tarayya na bi
A yau ne jam'iyyar APC za ta gudanar da taron ganganminta na shekara-shekara inda ake sa ran za'a zabi sabbin shugabanin jam'iyyar domin fuskantar babban zaben 2019. Sai dai nasarar jam'iyyar ya dogara kan yadda sakamakon taron ya
Ko dai bai zo na daya ba, shugaba Muhammadu Buhari na daya daga cikin 'yan Najeriya da suka fi kowa farin jini a tarihin kasar tun bayan shigar sa siyasa a shekarar 2002. Shi dai shugaba Buhari din yana da dumbin magoya baya na ba
Masu zafi
Samu kari