Latest

Kofin Duniya: Fasha aka yiwa Najeriya inji Drogba
Kofin Duniya: Fasha aka yiwa Najeriya inji Drogba
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Nigeria ta samu damarmamaki wanda ya kamata ace tayi amfani da su, amma hakan bai yiwu ba, ta kuma sake samun wata dama ta hannun dan wasan gabanta Ighalo wanda ya kamata ace ya saka kwallon a raga amma sai ta taba hannun dan wasa