Latest

Ba labari: Wani tsohon Soja ya hallaka kansa har lahira
Ba labari: Wani tsohon Soja ya hallaka kansa har lahira
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

a zuwa yanzu dai ba a samu wani cikakken bayani game da dalilin da yasa ya aikata hakan ba, sai dai wani mutum daga cikin mazauna kauyen yace watakila hakan ya faru ne sakamakon saɓani da ya samu da daya daga cikin 'ya'yansa mata

Kasashe da suka fi arha da tsadar rayuwa a duniya
Kasashe da suka fi arha da tsadar rayuwa a duniya
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

A cikin wannan rahotan Naij.com ya kawo muku jadawalin kasashe 10 masu arha da 10 masu mafi tsada a duniya da zaku more yayin zamanku.Wannan jadawali dai an samar da shi ne ta hanayar amfani da yanayin zamantakewa da sufuri da sha