Kalli kayatattun hotuna daga Kamun auran ‘ya’yan Indimi Hauwa da Meram wanda aka yi a Maiduguri
Da farko dai Legit.ng ta wallafa hotunan kafin aure na Hauwa ndimi wacce ke shirin auran Mohammed Yar’adua a Maiduguri.
Sai ga shi a zamana za’a hada auran da na yar’uwarta Meram da angonta a rana guda.
Tuni dai an fara sharholiyan wannan aure inda yan uwa da ahlin gidan Indimi ke gwangwajewa. Anyi bikin kamun amare a ranar 27 ga watan Yuni a gidan mahaifinsu biloniya Mohammed Indimi dake Maiduguri.
KU KARANTA KUMA: Najeriya ce kasa ta 9 mafi hatsari ga mata – Rahoto
Amaren sunyi kyau matuka cikin shiga ta alfarma a waje babban taron kamun amaren da aka gudanar a jiya.
Ga hotunan taron a kasa:
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng