Kasashe masu arhar da wadanda suka fi tsadar rayuwa a duniya

Kasashe masu arhar da wadanda suka fi tsadar rayuwa a duniya

- Matukar kuna shirin tafiya tabbas ya kamata kayi la'akari da abubuwa masu muhimmanci

- Daga cikin abubuwan dubawa sun hada da sauki ko akasinsa a kasar da kuke shirin zuwan

Idan har kuna da burin fita kasar waje domin yin rayuwa a can, don yin karatu ko dan yin aiki da sauransu, tabbas yana da matukar amfani ku duba bayanan da suka shafi kasar da kuke shirin zuwa kafin kammala cike-ciken takardu, kamar tsadar rayuwa da kuma yanayin kasar na sanyi ko zafi, ruwa ko isaka da sauransu.

Kasashe masu arhar da wadanda suka fi tsadar rayuwa a duniya
Kasashe masu arhar da wadanda suka fi tsadar rayuwa a duniya

A cikin wannan rahotan Legit.ng ya kawo muku jadawalin kasashe 10 masu arha da 10 masu mafi tsada a duniya da zaku more yayin zamanku.

Wannan jadawali dai an samar da shi ne ta hanayar amfani da yanayin zamantakewa da sufuri da shagunan sayar da abinci da sauransu.

Kasashe 10 mafi arhar zama a duniya

1. Pakistan (25.08)

2. Egypt (25.69)

3. Ukraine (25.98)

4. India (26.88)

5. Tunisia (27.67)

6. Kosovo (29.44)

7. Georgia (29.66)

8. Azerbaijan (30.62)

9. Bangladesh (31.99)

10. Algeria (32.13)

KU KARANTA: Kiristoci sunyi zanga-zanga a Jos, kalli hotuna Kasashe 10 mafi tsadar zama a duniya

1. Bermuda (144.88)

2. Switzerland (131.39)

3. Iceland (123.96)

4. Norway (113.07)

5. Bahamas (100.68)

6. Luxembourg (95.56)

7. Denmark (93.03)

8. Singapore (91.04)

9. Japan (86.58)

10. Israel (86.53)

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel