Latest

Jiki da jini: Sarauniyar Ingila ba lafiya
Jiki da jini: Sarauniyar Ingila ba lafiya
Labaran duniya
daga  Mudathir Ishaq

Sarauniya Elizabeth dai ita ce sarauniya mafi dadewa a kan karagar mulki a fadin duniya, domin kuwa yanzu maganar da ake ta shafe kimanin shekaru 66 a gadon sarauta sannan ta kuma yi bikin murnar cikar shekarunta 92 a duniya