An tura jami’an yan sanda 30,000 don zaben Ekiti – Kwamishinan yan sanda

An tura jami’an yan sanda 30,000 don zaben Ekiti – Kwamishinan yan sanda

Kwamishinan yan sandan jihar Ekiti, Bello Ahmed, ya ce za’a tura jami’an tsaro akalla 30,000 don zaben gwamna da za’a yi a ranar 14 ga watan Yuli a jihar.

Ahmed ya bayyana hakan yayinda ya karbi bakuncin wasu yan jarida a hedkwatar rundunar dake Ado-Ekiti.

Yace rundunar ta gama tsare-tsare don tabbatar da ganin an yi zabe mai inganci, cewa daga ranar 9 ga watan Yuli za’a zuba yan sanda a wurare daban-daban a jihar.

An tura jami’an yan sanda 30,000 don zaben Ekiti – Kwamishinan yan sanda
An tura jami’an yan sanda 30,000 don zaben Ekiti – Kwamishinan yan sanda

Kwamishinan yan sandan ya shawarci mazauna jihar da su zaunar da kansu lafiya kafin, da kuma lokaci da bayan zaben.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Motar tanka ta kama da wuta a babban titin Lagas zuwa Ibadan (hotuna, bidiyo)

Ya kuma ba mutanen jihar tabbacin samun kariya na rayuka da kayayyakinsu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel