Latest
Dan sanda mai gabatar da kara ASP Sunday Eigbejiale, ya bayyanawa kotun cewa wanda ake zargin ya aikata laifin ne a yankin Alapako da ke kan babbar hanyar Lagos zuwa Ibadan, a ranar 2 ga watan Yuli nan da muke ciki da misalin karf
A safiyar yau Talata 10 ga watan Yuli ne wasu jami'an 'Yan sanda da jami'an Peace Corps su kayi arangama a babban birnin tarayya Abuja. Rikicin ya barke ne yayin da jami'an Peace Corp suka tattaki zuwa hedkwatan hukumar dake Abuja
Hukumar fasakwabri na kasa Kwastam ta kama wata babban mota dauke da muggan makamai 200,000 da aka shigo dashi ta barauniyar hanya daga jamhuriyar Benin. Jami'an hukumar da ke sintiri a Babana, wani kauye dake kan iyakar jihar Nej
Wani mutumin kasar Kenya ya yi ikirarin cewa ya fi kowa iya ado da kwaliyya a nahiyar Afrika. A cewar mutumin ya mallaki kwata sama da 160, sannan kuma yana da hula fiye da 300. Sannan kuma ya ce yana da takalma sama da 200.
Direkta Janar na muryar Najeriya (VON), Osita Okechukwu ya ce da tsohon shugaban kasar Najeriya na farko Dr. Nnamdi Azikiwe yana raye, da ya goyi bayan tazarcen shugaba Muhammadu Buhari a zaben 2019. Okechukwu yace hakan ne zai ba
Wani babban jigon jam’iyyar Accord Party kuma kakakin tsohon shugaban kasa . Doyin Okupe, ya shawarci shugaban majalisar dattawa, Dr. Bukola Saraki da ya yi amfani da shaharrarsa a kasar ya nemi takarar shugabancin kasa a 2019.
Ana ta samun karin korafe-korafe ga gwamnatin Najeriya kan ta gudanar da bincike akan zargin da wani dan Majalisar wakilai Ahmed ya yi na cewa an horas da wasu matasa 300 a wata kasa domin su dinga kashe jama’a.
Hukumar nan ta gyaran da'a da tabbatar da tarbiyya ta jihar Kano a karkashin jagorancin babban malamin nan na addini, Sheikh Malam Aminu Daurawa ta sha alwashin kaddamar da binciken kwakwaf don gano ainihin gaskiyar faifan sautin
Haramtattun kaya na akalla sama da Naira biliyan 1.3 ne jami'an rundunar hukumar kwastam ta kasa suka kama tun daga tsakiyar watan jiya ya zuwa farkon wannan watan da muke ciki na Yuni kamar dai yadda kwanturolan shiyya ta 'A' Moh
Masu zafi
Samu kari