Matashiya yar Najeriya ta mutu watanni 3 bayan aurenta (hotuna)

Matashiya yar Najeriya ta mutu watanni 3 bayan aurenta (hotuna)

Ana ci gaba da samun yawan mace-mace na matasa maza da mata masu ban al’ajabi a kullun.

Hakan ce ta kansance ga wata kyakyawar matashiya, Aisha Ahmed, wacce aka sanar da mutuwarta watanni uku bayan aurenta. Ta rasu ne bayan yar gajeriyar rashin lafiya.

A cewar daya daga cikin, kawayen ta, marigayiya Aisha da mijinta sun yi aure ne a ranar 28 ga watan Afrilu sannan ta rasu a ranar AAsabar, 7 ga watan Yuli.

Kawarta Aisha Salisu (@aishasalisu63), ta wallafa hotunan marigayiyar da dama a shafinta na Instagram yayinda ya yi wasu zantuka masu taba zuciya.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu 2019: R-APC, PDP da sauran jam’iyyu sun hadu, sun shiga yarjejeniya kan yadda za su ba Buhari kashi

Ga hotunan a kasa:

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel