Latest
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya rangadawa sabon zababben gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, wasikar taya shi murnar yin nasara a zaben gwamnan jihar Ekiti da aka yi ranar Asabar, 14 ga watan Yuli, da ta gabata. Obasan
Bayyana wannan sako nata dai ana ganin zai karawa sojin kasar nan kaimi da kwaringwuiwa musamman bayan rahotannin da suka gabata na cewar sojoji 23 sun bace a sakamakon harin yan tada kayar baya na Boko Haram suka kai musu
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna farin ciki da jin dadi kan yadda ya samu mutanen kasarsa Najeriya cike da kwarewa a kas Netherlands. Shugaban kasar ya gana da mambobin kungiyar yan Najeriya a kasar waje, reshen Netherlands.
Ruwan sama kamar da bakin kwarya ta janyo dimbin asara a karamar hukumar Jibi ta jihar Katsina, inda kimanin mutane ashirin da biyar, 25, suka rigamu gidan gaskiya a sakamakon ambaliyan ruwan, tare da lalata akalla gidan Casa’in,
Tsoro da fargaba ya kama mutanen garuruwan Egan, Akesan da Igando bayan wasu yan fashi da makami sun aika da wata wasika gare su inda suke sanar da su batun ziyarar da za su kai masu. An tattaro cewa barayin sun mammana wasikar
A nasa jawabin, Yushau Bala ya bayyana ma Yansanda cewar sun shirya sace Afdal ne da nufin karbar kudin fansa don su inganta rayuwarsu, sakamakon sun kwashe shekaru aru aru suna gadi amma basu tara komai ba, don haka sun gaji da w
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Muhe dan asalin kauyen Gautan Fadama ne, dake cikin karamar hukumar Bagudo na jihar Kebbi, inda ya hallaka Matarsa mai shekaru ashirin da biyar, kan zarginta da kwartanci, wanda hakan ya sanya Muhe tura
Yayinda kasar Faransa ta lallasa kasar Kroshia a wasan karshen na gasar kwallon kafar duniya da kaayi a Rasha, NAIJ.com ta kawo muku jerin yan kwallon kasar Faransa Musulmai bakwai da suka bada gudunmuwa wajen samun wannan nasara.
Wasu mutane da ba’a san ko su wanene ba sun kashe jami’an yan sanda hudu dake aiki da hedkwatar yan sanda na Sabongida-Ora, sannan suka kona su kurmus a motar sintiri a karamar hukumar Owan West dake jihar Edo a ranar Asabar.
Masu zafi
Samu kari