Kalli bidiyon yadda dan kwana-kwana ya ceto wani matashi da yake son hallaka kansa

Kalli bidiyon yadda dan kwana-kwana ya ceto wani matashi da yake son hallaka kansa

- Rabon shan ruwansa a gaba yasa 'yan kwana-kwana hana wani matashi dirgowa daga bene

- Matashin dai ya fidda rai da rayuwa ne inda ya yanke shawarar sullubowa daga saman gini amma kafin ya kai ga hakan aka ceto shi

- A kullum mutane masu yunkurin kashe kansu kara yawa suke bisa dalilai daban-daban

Ma’aikatan kashe gobara na da matukar hadari domin ya kunshi sadaukarwa da jajircewa domin ceton rayukan da dukiyar al’ummar da bala’i ya rutsa da su.

KU KARANTA: Zafin kishi ya sanya wata matar basarake kashe ‘yar kishiyarta

Sau tari dai akan rawaito yadda jami’an kan rasa ransu yayin yunkurin ceto rayuwar mutanen da suka shiga mawuyacin hali.

A wannan bidiyon ma dai wani jarumin ma’aikacin kashe gobarar ne yayi namijin kokarin ceto rayuwar wani matshi da ya yanke kauna da rayuwa yana son fadowa daga bene don hallaka kanshi.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel