Latest
Fadar shugaban kasa tayi kaca-kaca da wasu dattawan Arewa da wasu kungiyoyi da suka fitar da wata sanarwa inda su kayi ikirarin cewa shugaba Muhammadu Buhari baya daukan matakan da suka dace game da harkar tsaro a kasar. Fadar shu
Mun samu labari cewa tsohon ‘Dan wasan gaban Real Madrid Cristiano Ronaldo ya sa gidan sa na Garin Madrid da ke Kasar Sifen a kasuwa bayan ya tattara ya bar Kungiyar kwanan nan. Wannan gida zai kai Euro fam Miliyan 4.8 a kasuwa.
Za ku ji cewa bayan shekaru akalla 15 da Gwamnatin PDP ta kashe kamfanin jirgi na kasar. Gwamnatin Buhari ta dawo da kamfanin jirgin sama na Najeriya. Wata Tsohuwar Ministar Obasanjo to soki lamirin Gwamnatin Buharin.
Wani shugaba a jam'iyyar APC, Joe Igbokwe, ya nemi afuwar kan zargin da ya yi na cewa Gwamna Wike ya saye alkalan kotun don su bashi nasara a shari'ar zaben gwamna a jihar Rivers da aka gudanar a shekarar 2015. Igbokwe, wanda shin
Wani mamba a majalisar wakilai, Mansur Ali Mashi, ya bayyana cewa kiraye-kiraye na bayan nan da akeyi na cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi murabus saboda rashin tsaro baida fa’ida. Mashi ya ce gadon matsalar Buhari yayi.
A lokacin da ake kwatanta maganin gargajiya na Chanis din a matsayin magani mafi inganci gurin yaki da kalubalen da ake fuskanta na lafiya, mataimakin shugaban masu duba marasa lafiya na China a Legas, Duan Zhongqi, yace zasu ciga
Ta ce bayan ya yi mata wannan harbin ne aka garzaya da ita zuwa asibiti domin ceto rayuwarta, inda ta samu makwanni tana karbar magani. Sannan ta kara da cewa "Bayan da na farfado daga dogon suman da na yi, sai na ji jikina ya yi
Mayinta Modu, wani kwamandan Boko Haram ya bayyana cewa N30,000 aka biyashi a matsayin la’adan shirya yadda aka sace yan matan makarantan Chibok a shekarar 2014. Modu ya bayyana hakan ne yayin hira da manema labarai a ofishin huku
Hakan na zuwa ne yayinda masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC suka yi taron gaggawa a ranar Alhamis, domin marawa shugaban kasa Muhammadu Buhari baya da kuma neman hanyar jan hankalin yan kungiyar sabuwar APC domin kada su fice dag
Masu zafi
Samu kari