Ikon Allah: Kalli wani irin hallita da wata mata ta haifa (bidiyo)

Ikon Allah: Kalli wani irin hallita da wata mata ta haifa (bidiyo)

Allah maigirma mabuwayi ya kan jarabci bayinsa da ibtila'i iri-iri a rayuwar duniya kuma ya zama wajibi kowani ma'aluki ya koma ga ubangiji idan aka jarabce shi.

Yayinda wasu ke kashe kyauta da rahaman da da Allah ya basu, wasu na kuka kulli yaumin Allah ya basu haihuwa, wasu kuma Allah ya basu haihuwan amma babban jaraba ne garesu.

Wani jarabawa ya fadawa wani gida a nan Arewacin Najeriya inda wata mata ya haifi jariri da wani irin hallita daban da sabawa al'ada. Wannan abu dan tsoro matuka.

Legit.ng ta samu bidiyon wannan jariri ne a shafin sada ra'ayi da zumuntar mujallar Tozali a yau Juma'a, 20 ga watan Yuli 2018.

Muna rokon Allah ya baiwa iyayen wannan jariri hakurin jurewa irin wannan ibtila'i kuma ya takaita wannan jarrabawa akan al'ummar Musulmi.

Kalli bidiyon:

Legit.ng Hausa ta kawo muku rahoton wata mata a jihar Kaduna wacce ta jefa sabon jaririnta mai watanni 3 da haihuwa karkashin Tirela domin hallakashi.

Da aka binciketa, ta ce ita ta aikata hakan ne domin gujewa kunya.

Muna rokon Allah kada ya jarrabemu da ayyukan wawayen cikinmu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng