Latest
Fitaccen malamin nan na addinin Musulunci, Sheikh Sani Yahaya Jingir ya yi kira ga yan siyasa akan gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari. Ya bukaci yan siyasa nagari da su hada kai da shugaban kasar domin cigaban kasar.
Sa'ad wanda ke rike da sarautar Galadiman Ruwan Zazzau ya bayyana cewa, manufar wannan shawara ita ce baiwa jam'iyyar PDP dama ta karfafuwa domin lallasa duk wani tankara da jam'iyyar APC za ta tsayar a babban zabe na 2019.
Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa watau Independent National Electoral Commission (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya bayyana babbar matsalar 'yan siyasar Najeriya da cewa su burin su kawai su lashe zabe ba wai su
Rundunar yan sandan Zamfara a ramar Juma’a ta tabbatar da kisan mutane biyu bayan wani hari da wasu yan bindiga suka kai kasuwa a kauyen Karakai a karamar hukumar Bungudu dake jihar. Kakakin yan sandan jihar, ya bayyana hakan.
Jami'an 'yan sandan Najeriya dake a jihar shugaban kasa ta Katsina a can yankin Arewa maso yammacin Najeriya sun sanar da samun nasarar damke wani gawurtaccen marawon motoci da motocin sata har biyu. Wanda aka kama da motocin da a
Yan sandan Zamfara sun tabbatar da kisan wani ma’aikacin babban bankin Najeria (CBN), Kabiru zango da wasu yan bindiga da ba’a san ko su wanene ba suka yi a garin Gusau. Kakakin yan sandan rundunar, Muhammad Shehu ya tabbatar.
Za ku ji jerin Shugabannin Kasashen da su kayi shekaru a mulki don wasu Shugabannin da aka gaji da su a Kasar su. Daga cikin su akwai Shugaba Teodoro Obiang Nguema na Kasar Equatorial Guinea ya shafe shekara kusan 40 yana mulki.
Jiya ne mu ka samu labari daga kujerar Gwamna Abdullahi Ganduje ta girgiza bayan da ‘Yan kasuwar Jihar Kano su ka nuna cewa za su ba wanda ke shirin tsayawa takara a PDP goyon baya. Salihu Takai yana yawon neman goyon bayan Jama'a
Sai bayan an yaga jam'iyya ne ake iya samun wadanda zasu barta daga cikin 'yan majalisu, kamar yadda yake a tsarin mulkin kasar nan. Kuma dama hakan ne ya bada damar sauyin shekar wasu daga cikinsu a zagayen zabukan 2015
Masu zafi
Samu kari