Latest
Wasu daga cikin 'yan takaran gwamna na jam'iyyar PDP a jihar Osun sun janye daga takarar gabanin fara zaben fidda gwani. Wasu daga cikin wadanda suka sanar da janyewarsu daga takarar zaben sun hada da Farfesa Adeolu Durotoye; tsoh
Kamar yadda dai aka sani a cikin dukkan sana'a akwai wadanda Allah ya ke daukakawa musamman ma ta fannin karbuwa ga mutane da ma yawan arziki a tsakanin su. To ita ma sana'ar fim a kasar Hausa ba'a barta a baya ba duk dai cewa har
Rundunar sojin saman Najeriya Nigerian Air Force (NAF) a ranar Alhamis din da ta gabata ta kara yaye matukan jiragen yaki a makarantar koyon tukin jiragen dake a garin Kainji. Da yake jawabi a wajen yaye daliban, Hafsan sojin sama
Ofishin babban mai tsaron lafiyar shugaban kasa dai watau Chief Personal Security Officer (CPSO) a turance, shugaba Jonathan ne aka ce ya kirkire shi domin samar wa wani na kusa da shi gurbin zama tare da shi sadda yana mulki. To
Kamar kowane dan siyasa, Shugaba Muhammadu Buhari a lokacin yakin neman zabe a shekarar 2015 ya zagaya jahohin Najeriya tare da kuma ganawa da daruruwan kungiyoyi inda ya yi masu alkawurra da dama idan dai har suka zabe shi. Duk d
Tun bayan da suka ci zabe a 2015, Sanatoci da dama, sun nuna tawayensu a fili kan lallai sai sunyi aiki tare da PDP. Yanzu dai ta tabbata wadannan sanatoci na kokarin barin jam'iyya da zarar an gama firamare sun fadi a gida, musam
A ranar Juma'ar da ta gabata ne cibiyar bayar da agaji na gaggawa SEMA reshen jihar Cross River ta bayyana cewa, akwai kimanin 'yan gudun hijira 34, 000 daga kasar Kamaru dake fake cikin kananan hukumomi shida a fadin jihar.
Labarin da muke samu na tabbatar mana ne da cewa babban bankin Najeriya watau Central Bank of Nigeria (CBN) ya soma fara saye da sayerwar kudaden kasar Sin watau China na Yuan kamar yadda yakeyi da kudin kasar Amurka na Dala a bay
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta INEC ta fitar da jadawali dalla-dalla yadda ta kuduri aniyar kashe zunzurutun kudaden da ta bukata domin gudanar da sahihin zabe a 2019 na Naira biliyan 242.44. Tuni dai shugaban kasa Muhamm
Masu zafi
Samu kari