Sanatoci 21 dinnan ne zasu yi sauyin sheka kwanan nan ko da Saraki ko babu
- Dama dai sanatocin sun riga sunyi wa APC tawaye tun bayan da suka ci zabe
- Saraki ke jan ragamar su kuma ga alama Atiku zasu bi
- PDP na iya kwace dukkan majalisukuma suna iya tsige shugaban k obayan ya zarce
Tun bayan da suka ci zabe a 2015, Sanatoci da dama, sun nuna tawayensu a fili kan lallai sai sunyi aiki tare da PDP.
Yanzu dai ta tabbata wadannan sanatoci na kokarin barin jam'iyya da zarar an gama firamare sun fadi a gida, musamman inda basu da gwamnoni.
DUBA WANNAN: Dalilin da yasa aka kama Alhaji Grema a Borno
Sanatocin sune:
1. Bukola Saraki
2. Dino Melaye
3. Shehu Sani
4. Sanata Hunkuyi
5. Kabir Marafa
6. Shaba Lafiagi
7. Sanata Kwankwaso
8. Sabi Abdullahi
9. Adamu Aliero
10. Abu Kyari
11. Danjuma Goje
12. Isa Misau
13. Ibrahim Gobir
14. David Umaru
15. Bala Ibn. Na’Allah
16. Rufai Ibrahim
17. Barnabas Gemade
18. Suleman Nazif
19. Muhammed Shitu
20. Ibrahim Danbaba
21. John Enoh
Wadannan sanatoci in PDP suka shiga, zasu bata rinjaye mai kyau da zata sake zame wa shugaba Buhari barazana ko bayan tazarce.
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng