Dandalin Kannywood: Jerin sunayen jaruman fim din Hausa 5 da suka fi kowa tsada

Dandalin Kannywood: Jerin sunayen jaruman fim din Hausa 5 da suka fi kowa tsada

Kamar yadda dai aka sani a cikin dukkan sana'a akwai wadanda Allah ya ke daukakawa musamman ma ta fannin karbuwa ga mutane da ma yawan arziki a tsakanin su.

To ita ma sana'ar fim a kasar Hausa ba'a barta a baya ba duk dai cewa har yanzu tana fuskantar kalu bale sosai daga bangaren wadanda ke ganin kamar ba sana'a bace.

Dandalin Kannywood: Jerin sunayen jaruman fim din Hausa 5 da suka fi kowa tsada

Dandalin Kannywood: Jerin sunayen jaruman fim din Hausa 5 da suka fi kowa tsada

KU KARANTA: An kori 'yan Najeriya daga masaukan su akasar Sin

Mai karatu zai iya yadda da ni akan hakan musamman ma a harkokin wasanni irin su kwallon kafa inda kusan ko wane dan wasa yake da darajar sa wadda kuma da ita ce ake biyasan sa gwargwadon basira da fasahar sa.

Legit.ng ta samu a wani bincike da tayi tare da hasashen yadda masana'antar take musamman ma yadda ake biyan 'yan fim din, ta kuma jero maku jaruman da ake ganin sun fi kowa tsada a duniyar ta Kannywood.

1. Adamu Zango wanda ake ganin yafi kowa tsada

2. Ali Nuhu dake take masa baya

3. Sadiq Sani Sadiq

4. Aminu Shariff Momoh

5. Rabi'u Rikdawa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel