Latest
Wani Sufritanda na hukumar yan sandan Najeriya a jihar Legas, ya mutu yana zina da wata mata a cikin ofishinsa da ke kwalegin hukumar yan sanda, Ikeja. Matar, wacce ita kanta matar aure ce, an tsareta a ofishin hukumar yan sandan
Wani dan majalisa a Bauchi, Gashion Daniel Danna, ya kaddamar da ra’ayinsa na takarar kujerar majalisar wakilai na mazabar Tafawa Balewa da Bogoro a majalisar dokokin kasa a zabe mai zuwa karkashin jam’iyyar PDP.
Sanin kowa ne, dabi'ar madigo da luwadi sun zamo ruwan dare a kasashen duniya, ciki kuwa harda kasar Nigeria. Ya Allah wannan dalilin ne ya sa shugaban Cocin Aglican ta Nigeria, Nicholas Okoh, ya bayyana wannan mummunar dabi'ar da
Shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party na kasa, Uche Secondus yace jam’iyyar All Progressives Congress ta mayar da kanta mafakar barayi inda ya kara da cewa irin wadannan mutanen na samun kariya da kwanciyar hankali.
Wasu yan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDP, wadanda suka kasance a cikin jam’iyyar tun shekarar 2014 sun yi gargadi ga shugabannin jam’iyyar kan baiwa wadanda suka dawo jam’iyyar bayan sun fit
Mun samu cewa hukumar 'yan sanda ta Najeriya ta yi wata gagarumar nasara ta cafke wasu miyagun 'yan ta'adda da suka shahara da kashe-kashe, garkuwa da mutane, kwacen motoci gami da fashi da makami a wasu birane da kauyukan Arewa.
Uwargidan shugaban kasa Buhari, Aisha ta halarcin taron hana yaduwar cutar kanjamau na china da Afrika wadda uwargidan shugaban kasar China Farfesa Peng Liyuan ta shirya. Ta kuma samu damar ganawa da matan shugabannin Afrika.
Shugaban hukumar na Zone ‘D’, wadda suka hada da jihohin Borno, Yobe, Adamawa, Taraba, Bauchi, Gombe, Plateau, Benue da Nasarawa, Peters Olugboyega, ya bayyana hakan a ranar Litinin, 3 ga watan Satumba a wani taron manema labarai.
Babban taron kasa da kasa don bada tallafi kan yadda za'a kawo karshen kungiyar yan ta'adda ta Boko Haram, da ke gudana a kasar Berlin, ya yi alkawarin samar da zunzurutun kudi dala Biliyan biyu da Miliyan hamsin da biyu, don tall
Masu zafi
Samu kari