Latest
'Dugunzumar neman tazarce ta wasu gwamnoni 5 na jam'iyyar adawa ta PDP sun fara shirye-shirye na ƙulla yarjejeniya da shugaban kasa Muhammadu Buhari dangane da babban zabe na 2019 kamar yadda shafin jaridar The Nation ya ruwaito.
Za ku ji cewa ‘Yan Boko Haram sun jefa sama da mutum 100, 000 na Kasar Najeriya mawuyacin hali. Har yanzu 'Yan ta’addan Boko Haram na cigaba da ta’adi a Yankin Chadi inda ake fama da karuwar barna a wannan lokaci.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito bankin ta sanar da haka ne a yayin babban taron kasashen duniya akan yaki da Boko Haram dake gudana a birnin Berlin, babban birnin kasar Jamus tun daga ranar Litinin zuwa Talata 4 ga watan Satumba.
Akwai yiwuwar Jam’iyyar APC ta nemi ba tsohon Gwamna Ibrahim Shekarau kujerar Sanatan Kano ta tsakiya a zaben 2019. Kila kuma a nemi a ba Shekarau Minista. Yanzu haka Abdurrahman Dambazzau ne Minista daga Kano.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito sunan wannan matashi Isa Adamu mai shekaru 27, wanda ake zargi da hada wasu miyagun mutane masu satar mutane suka sace mahaifinsa mai shekaru 55, Ibrahim Adamu, tare da kashe maihaifin nasa bayan sun ka
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Abba na takarar mukamin Sanata mai wakiltar mazabar Jigawa ta tsakiya a karkashin inuwar jam’iyyar APC, wanda a yanzu haka wani tsohon babban jami’in hukumar kwastam, Sabo Nakudu yayi dare dare akai.
Kazalika, Atiku ya yaba wa tsohon shugaban kasa Jonathan tare da bayyana shi a matsayin jarumi saboda karbar kayen da shugaba Buhari ya yi masa a zaben 2015. Sai dai wadannan kalamai na Atiku sun jawo masa raddi daga ‘yan Najeriya
Gwamnan jihar Ebonyi, Injiniya David Umahi ya bayyana cewa mafi yawa daga cikin wadanda suka sace kudaden gwamnati suna boye kudaden ne a bankunan kasashen waje, makabarta da gidajen karkashin kasa. Gwamnan ya yi wannan furucin ne
Jam'iyyar adawa ta PDP tana kallubalantar soke shugabanin kananan hukumomi da gwamna Aminu Masari ya yi a jihar Katsina. A yau Talata, PDP ta shigar da kara a kotun koli inda take bukatar kotun ta soke kwamitin rikon kwarya da gwa
Masu zafi
Samu kari