Latest
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi tsokaci kan bashin da Najeriya ta karba daga kasar China inda ya ce Najeriya za ta iya biyan bashin ba kamar yadda wasu ke ganin cewa bashin zai zama matsala ga Najeriya nan gaba. Shugaban kasar ya f
Wannan lamari mai muni ya faru ne a ranar 30 ga watan Agusta inda ambaliyan ruwa ya shafi kauyen Kanya dake cikin karamar hukumar Wasagu, da kauyen Mahuta dake cikin karamar hukumar Fakai, wanda yayi sanadin asarar rayukan mutane
Za ku ji cewa shirin Trader Moni na Gwamnatin Buhari ya fara aiki a Jihar Osun. Gwamnatin Buhari ta jifi tsuntsu biyu da dutse guda wajen rabawa ‘Yan kasuwa N10000 a farkon makon nan. Sama da mutum 30000 za su amfana.
Mun samu cewa wata Kotun Majistire dake zamanta a garin Ebute Meta na jihar Legas, ta bayar da umarnin garkame wani matashi mai shekaru 25 a gidan kaso, Taiwo Akinola, bisa aikata laifin halin dan yau da ya sheme Mahaifiyarsa.
Mataimakin shugaba kasa, Farfesa Yemi Osinbajo a ranar talatar nan ya maida martani ga tsohon mataimakin shugaban kasa, kuma mai neman tsayawa takarar shugabancin kasar, Alhaji Atiku Abubakar, da cewar akwai sarkakiya a cikin...
Rahotannin da ke zuwa ma NAIJ.com na nuni na cewa rundunar yan sanda a yau Talata ta kai sumame a gidan kwamishinan kasa kan yada labarai, kuma shugaban yankin Kudu maso Kudu, Chief Edwin Clark. Jami'an tsaron sun isa gidan Chief
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Kwankwaso yayi wannan baki ne a yayin daya yanki takardar takarar shugaban kasa a babban ofishin jam’iyyar PDP, inda yace akwai dan Kwankwasiyya a kowanne gida dake Arewacin Najeriya, karanci kenan.
Wani manomi da cikin manoman da suka amfana da tsare tsare harkar noma da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bullo dasu ya bayyana bukatarsa ta yankan ma shugaban kasa Muhammadu Buhari takardar tsayawa takara na jam’iyyar APC.
Mai neman PDP ta tsayar da shi takarar gwamna a jihar Kwara, Sunday Babalola, ya sanar da ficewar sa daga jam’iyyar tare da tsallakwa zuwa jam’iyyar APC. Injiniya Babalola, ya bayyana cewar ya fita daga PDP ne saboda ba zai iya za
Masu zafi
Samu kari