Latest
Sanatan dake wakiltar garin Abuja a majalisar dattijai, Sanata Philip Tanimu Aduda ya fito yayi karin haske game da jita-jitar da ke yawo na cewa wai yana shirin ficewa daga PDP ya koma jam'iyyar APC inda yace karya ne. Sanatan da
Kamar yadda muka samu daga majiyoyin mu da dama dai, mahukunta a daular musulunci ta kasar Saudiyya sun bayar da amincewar su ga wasu malamai bakaken fata Hausawa su rika yin wa'azi tare da karantarwa da Hausa a masallacin Manzon
Za ku ji cewa Jaridar nan ta Vanguard ta kasar nan ta samu labari cewa za a cigaba da tsare tsohon Shugaban na DSS Lawal Daura a wani katafaren gida inda yake amsa tambayoyi a tsare a halin yanzu kan zargin da ke wuyan sa.
Daga karshe Abdulrahman yace dama Lawal ya saba sata, inda yace ya sace motoci 20 da Tinubu ya saya ma DSS a zamanin yana gwamna, lokacin da Lawal ke shugaban DSS a jihar, kuma an taba kama shi yana satar man Dizil a kwalejin DSS
Ana sa rai bayan an gama yi wa Daura tambayoyi a mika sa gaban Hukumar EFCC domin jin inda ya kai wasu kudin Hukumar ta DSS. Tsohon Shugaban DSS Ita Ekpeyong ya bar wa Magu gadon wasu makudan kudi da yanzu sun yi kafa.
Rahotanni sun tabbatar da bayan musuluntarsa, Matashin ya sauya sunansa zuwa Samir, inda bayan da Samir ya fara neman wannan budurwa, kuma suka fahimci juna, sai ya nemi a bashi aurenta, haka kuwa aka yi, inda aka aura masa sahiba
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito baya ga kisan mutane uku, an samu da dama da suka samu munanan rauni a sanadiyyar wannan rikici da ya faru a kasuwar dabbo ta Ngurore. Majiyarmu ta tattauna da wani shaidan gani da ido mai suna Mohammed
Wani mutumi mai suna Lekan Adediran, Dan shekaru 32 a duniya ya soke mahaifin shi Lawrence mai shekaru 80 a duniya, inda daga baya ya kashe kanshi. Lekan dai ance yana da tabin hankali, ya kashe mahaifin shi a ranar litinin a Efo
A jiya ne dai mukaddashin shugaban kasar Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo ya tsige Lawal Daura daga mukamin sa na shugaban jami'an hukumar tsaro ta farin kaya bayan ya tura jami'an sa sun rufe majalisa. Sai dai abun da kowa ke fada
Masu zafi
Samu kari