Latest
NAIJ.com ta ruwaito dalibi Zakari dan asalin jihar Borno ne, kuma ya nuna bajinta a jarabawar JAMB ta bana, inda ya samu maki dari uku da sittin da hudu, 364, hakan ya sanya shi zama dalibi mafi yawan adadin maki a cikin dubunnan
Daya daga cikin 'yan majalisar tarayya masu biyayya ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, Honarabul Yaya Bauchi Tongo ya bayyana cewa shi da takwarorin sa na majalisa masu kare martabar Buhari ba za su taba bari a ci zarafinsa ba.
Mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya jagoranci zaman majalisar zartarwa a yau Laraba, 8 ga watan Agusta. Hakan ya kasance ne a daidai lokacin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ke hutu a birnin Landan.
Za ku ga ‘Yan Majalisa su na dauke da giya bayan abin da ya auku. Jiya ne Jami’an DSS sun yi kokarin hana ‘Yan Majalisar shiga ofisoshin su wanda har ta kai Mukaddashin Shugaban Kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya tsige Shugaban na DSS.
Jiya ne DSS ta zagaye Majalisa, kuma da Mukaddashin Shugaban kasa ya tambayi Lawal Daura dalilin da ya sa yayi wannan danyen aiki sai amsar Daura ta ba shi mamaki. Nan take ya sa aka daure shi bayan ya kore sa aiki.
Bidiyon Sanatan Kogi ta Yamma watau Dino Melaye ya na saida gyara a kai ya ba jama’a mamaki. An ji Sanata Dino Melaye yana cewa ba zai saida gwagwani 3 na gyadan a Naira 100 ba. ‘Dan Majalisar ya kuma samu ciniki da ya fito.
Za ku ji cewa wani gwamna a Kudancin Najeriya ya tsige wasu kwamishinonin sa biyu da suka tarbi Sanata Godswill Akpabio na APC tare da yi ma sa lale maraba yayin da ya sauka a filin jirgin sama dake babban birnin jihar na Uyo.
Fitacciyar jarumar nan ta wasan Hausa a masana'antar fim ta Kannywood, Hajiya Saratu Gidado wacce aka fi sani da Daso ta saki zafafan hotunan ta tare da mijin ta. Jarumar dai tayi fice sosai a masana'antar musamman ma a wajen rawa
Ko shakka babu inda mutum ya kwana ya kuma tashi a kasar nan to tabbas ya san da inda ake kira fadar shugaban kasa, ko kuma 'Villa' a turance. Fadar shugaban kasar dai, ga wadanda basu sani ba tana a garin Abuja ne babban birnin t
Masu zafi
Samu kari