Latest

Amfanin Albasa 5 a jikin dan adam
Amfanin Albasa 5 a jikin dan adam
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Albasa na da tarin alfanu a cikin jikin dan adam, sannan kuma an dade ana amfani da albasa wajen magani cututtuka da dama. Baya ga haka albasa na karawa abinci dandano da kamshi mai dadi, wadda ake ganin yana da muhimmanci sosai.