Latest
A yayin da zaben 2019 ke karatawo, gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta fitar da wasu muhimman aiyuka shida da tayi a kowanne yankunan Najeriya da zasu kawo cigaba ga rayuwan al'ummar yankunan. Gwamnatin ta dauki alkawarin kawo c
Bincike ya nuna cewa, wanda ake zargin Dan kungiyar Black Axxe Confraternity ne. An taba rage mishi matsayi a 2017 daga Kofur zuwa soja mai zaman kanshi bana an kama shi da laifin rashin kula da aiki. Amma wanda ake zargin ya mus
A daren ranar Alhamis ne wani barawo, da ya zuwa yanzu ba a gano ko waye ba, ya yanki wata dalibar jami'ar Bayero da wuka a wuya a dakin kwanan dalibai mata dake sabon ginin jami'ar. Barawon ya aikata wannan ta'addanci ga dalibar
Aiyukan noma sun sha kan al'umma mazauna kudancin Bauchi, akan haka ne ma suka tafi gona suka bar zaben maye gurbin Dan majalisar Bauchi ta kudu da akayi yau asabar. Rahoton ofishin dillancin labarai yace har karfe 9 na safe...
An samu karancin fitowar masu kada kuri’a a zaben maye gurbin sanatan Bauchi ta kudu dake gudana a yau, Asabar, 11 ga watan Agusta a kananan hukumomi 7 na jihar ta Bauchi. A wani zagayen rangadi da wakilan jaridar Tribune suka gud
Dumamar yanayi ce ummul-aba-isin da yasa ake sake ganin ambaliya mai karfi irin wannan a sassan duniya, inda iska mai dumi tafi daukar danshi da ke zama hadari ya saki ruwan sama, bayan rana ta dumama teku da ya kewaye duniya
In za'a tuna a baya, bayan da ogansa IBB ya kansile zaben Abiola, saboda kishin dimokuradiyya, Dagiwa Umar, barin gwamnatin kawai yayi yace baya yayi, lamari da ya kara zaizaye sauran mutuncin gwamnatin lokacin a idon jama'a...
INEC ta kaddamar da zaben Kastina ta Arewa domin maye gurbin kujeran a majalisae dattawa. Ana gudanar da wannan zabe ne sakamakon rasuwar marigayi Sanata Mustapha Bukar wanda ke wakiltan mazabar ta Katsina ta Arewa
Wani mai garkuwa da mutane da har yanzu ba'a san sunansa ba yana hannun hukumar yan sandan jihar Ondo kuma har yanzu yana barci a ofishin hukumar. Jami'an yan sandan jihar sun damkeshi ne ranan Lahadi yayinda shi da abokansa uku s
Masu zafi
Samu kari