Latest
Gwamnonin jam’iyyar All Progressives Congress ( APC) guda hudu daga arewa na a jihar Bauchi a yanzu haka domin marawa dan takarar jam’iyyar, Lwal Yahaya Gumau baya domin lashe zaben cike gurbi a yankin Bauchi ta kudu.
Da yake magana a wani taron manema labarai a Abuja a ranar Juma’a, 10 ga watan Agusta, Adams Oshiomhole yace bayan tsige Bukola Saraki jam’iyyar zata yi kokari don tabbatar da cewa an kayar da shi a mazabarsa a 2019.
Dakta Musa ya bayyana hakan ne yayin ganawa da manema labarai cikin birnin Gombe a ranar Juma'a ta yau, inda yace binciken masana ya tabbatar da cewa cutar kuturta na ci gaba da yaduwa cikin birnin dake Arewacin kasar nan.
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta sanar da sanya dokar hana walwala a kananan hukumomi bakwai a jihar. Mai magana da yawun hukumar yan sandan jihar Kamal Abubakar ne ya sanar da haka ranar Alhamis, 9 ga watan Agusta.
Labaran sirri da muke samu daga majiyar mu ta Daily Nigerian sun tabbatar mana da cewa wasu jiga-jigan jam'iyyar All Progressives Congress, APC a jihar Taraba na shirin sauya sheka zuwa jam'iyya mai mulki a jihar ta PDP. Manuya da
Dubun dubatar al'umma masoya tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanata a yanzu, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ne suka sauya sheka ya zuwa daga jam'iyyar APC zuwa jam'iyyar PDP a jihar Edo. Kamar dai yadda muka samu daga majiyar mu ta j
Jami'in dan sandan Najeriya a garin Abuja a ranar Juma'a ya gurfanar da wani mai sana'ar wanki da guga mai suna Benjamin Ayuba dake da shekaru 29 a duniya a gaban kuliya bisa zargin saida kayan jama'a da suka kawo masa wanki. Dan
Akalla mahajjata takwas ne kamar yadda muka samu daga majiyar ta kamfanin dillacin labarai da suka fito daga jihar Kebbi dake a Arewa maso yammacin Najeriya sukayi kicibis da 'yan damfara a kasar Saudiyya. Haka zalika kamar yadda
Mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ne ya sanar da haka a shafinsa na kafar sadarwar zamani ta Facebook, inda ya yaba ma yan matan, tare da jinjina ma kwazon da suka nuna wajen fitar da Najeriya daga kunya, tare da bai
Masu zafi
Samu kari