Latest
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto da kuma Gwamna Abubakar Atiku Bagudu na jihar Kebbi sun umurci ma’aikar kudi da ta gaggauta fara biyan al’bashin ma’aikata na watan Agusta harda na wadanda ke kananan hukumomi.
Sultan na Skoto, Muhammad Sa’ad Abubakar, yace almubazaranci yayin bikin aure ke haddasa mace-macen aure. Sultan na Magana ne a wani taron malaman Musulunc da hukumar Zakka ta jihar Sokoto ta shirya a garin Sokoto.
Wani abun al'ajabi hade da mamaki da ya auku a cikin makon da ya gabata a kasa mai tsarki shine na wani faifan bidiyo da ya rika yawo na wani mahajjaci da ya so kutsawa cikin dakin ka'aba. Mahajjacin dai da har yanzu ba'a tabbatar
Fadar shugaban kasa tayi watsi da rade-radin dake yawo na cewa an kara wa’adin hutun shugaban kasa Muhammadu Buhari a Landan. Fadar shugaban kasar ta yi jawabi a daren ranar Talata, 14 ga watan Agusta ta shafinta na Twitter.
Marigayin ya baro aikinsa daga ma'aikatan ilimi na jihar Filato a shekarar 1989 ya fara a aiki a matsayin Superintendent a hukumar gidajen yari har ya kai matsayin mataimakin shugaban hukumar. Ya yi murabus a watan Fabrairun 2016
An yi wani babban taro na Jam’iyyar APC jiya sai dai an rasa inda Shugaban Majalisar Wakilai Dogara ya shiga yayin da manyan APC su ka yi taro. Daga cikin wanda su ka halarci taron akwai Ministan babban Birnin Tarayya Abuja.
Tsohon gwamnan ya zargi Obasanjo da haddasa duk wani kalubale da kasar Najeriya ke fuskanta a halin yanzu sakamakon dashen mummunan tushe da ya yi a yayin da yake shugabancin kasar nan a tsakanin shekarar 1999 zuwa 2007.
Sai dai wannan wani lamari ne bambarakwai da ba’a saba ganin hakan ba musamman game da Sojoji, sakamakon idan har wani Soja ya tafi wata kasa, lallai ba zai wuce don samun horo ba, ko kuwa don yaki, amma sai ga shi a wannan karon
Yanzu haka kun san da cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana Kasar Birtaniya, Mataimakin sa Yemi Osinbajo wanda ke rike da kasar yayi wasu ,anyan abubuwa 3 a kan kujerar Shugaban kasa na rikon-kwarya kawo yanzu.
Masu zafi
Samu kari